Tsawon kwanaki 113, Isra'ila tana ci gaba da kai munanan hare-hare a Gaza a yayin da Firaiminista Netanyahu ya lashi takobin ci gaba kai wadannan hare-hare wadanda suka jawo asarar rayuka 26,257 da raunata mutum 64,797. 1356 GMT — Isra'ila ta kashe ƙarin mutum 174 a Gaza da raunata 310 Akalla Falasɗinawa 174 Isra’ila ta kara kashewa sannan ta raunata 310 a cikin sa’o’i 24 da suka gabata, kamar yadda Ma’aikatar Lafiya ta Falasɗinu ta tabbatar. “Ƴan Isra’ila masu kama wuri zauna sun yi kisan kiyashi kan iyalai 18 a Zirin Gaza, inda mutum 174 suka rasu tare da raunata 310 a sa’o’i 24 da suka gabata,” kamar yadda ma’aikatar ta bayyana a wata sanarwa. “Akwai mutane da dama da har yanzu sun maƙale a ƙarƙashin ɓaraguzai da kan tituna yayin da masu aikin ceto suka gaza kaiwa gare su,” in ji sanarwar.
News archive
This section shows archived news with its original publication dates. The article is displayed in its original language.
KAI-TSAYE: Isra'ila ta kashe ƙarin mutum 174 a Gaza da raunata 310
Tsawon kwanaki 113, Isra'ila tana ci gaba da kai munanan hare-hare a Gaza a yayin da Firaiminista Netanyahu ya lashi takobin ci gaba kai wadannan hare-hare wadanda suka jawo asarar rayuka 26,257 da raunata mutum 64,797. 1356 GMT — Isra'ila ta kashe ƙarin mutum 174 a Gaza da raunata 310 Akalla Fal...

At a glance