Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza ya shiga kwana na 290 inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 39,006 — yawancinsu mata da yara –– sannan ta jikkata mutum fiye da 89,818, kana ɓaraguzan gine-gine sun danne sama da mutum 10,000. 1154 GMT — Rundunar Sojin Isra’ila ta kashe ƙarin Falasɗinawa 23 a wasu sabbin hare-hare da ta kai Gaza, wanda hakan ya kawo adadin Falasɗinawan da ta kashe a Gaza zuwa 39,006 tun daga 7 ga watan Oktoba, kamar yadda Ma’aikatar Lafiya ta Gaza ta tabbatar. Wata sanarwa da ma’aikatar ta fitar ta ƙara da cewa akwai wasu 89,818 waɗanda suka jikkata sakamakon hare-haren na Isra’ila. Ma’aikatar Lafiyar ta Gaza ta bayyana cewa akwai jama’a da dama waɗanda har yanzu suna nan ƙarƙashin ɓaraguzai bayan gini ya faɗo masu sakamakon hare-haren na Isra’ila
أرشيف الأخبار
يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.
Kai-tsaye: Isra'ila ta kashe ƙarin Falasɗinawa 23 a wasu sabbin hare-hare da ta kai Gaza
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza ya shiga kwana na 290 inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 39,006 — yawancinsu mata da yara –– sannan ta jikkata mutum fiye da 89,818, kana ɓaraguzan gine-gine sun danne sama da mutum 10,000. 1154 GMT — Rundunar Sojin Isra’ila ta kashe ƙarin Falasɗinawa 23 a wasu sabb...

لمحة سريعة