Isra'ila ta kwashe kwana 231 tana kai hare-hare a Gaza abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 35,800 — galibinsu jarirai da mata da yara — sannan ta jikkata sama da mutum 80,200, kuma mutum sama da 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine. 0311 GMT — Isra'ila ta kashe ƙarin Falasɗinawa 10 a sabbin hare-hare da ta kai Gaza Sojojin Isra'ila sun kai hari a wani gida da ke Birnin Gaza, inda suka kashe Falasɗinawa 10 tare da jikkata wasu da dama, a cewar kamfanin dillancin labarai na Falasɗinu, WAFA. Majiyoyi a yankin sun shaida wa WAFA cewa dakarun Isra'ila sun kai hari a gidan iyalan wani Bafalasɗine mai suna Ayoub a yankin Al-Sha'abiyah na birnin, inda suka kashe Falasɗinawa 10, ciki har da yara da mata. Kazalika sun jikkata mutane da yawa.
Haber arşivi
Bu bölüm arşiv haberlerini özgün tarihleriyle gösterir. Haber metni özgün dilinde gösterilmektedir.
Kai-tsaye: Isra'ila ta kashe ƙarin Falasɗinawa 10 a sabbin hare-hare da ta kai Gaza
Isra'ila ta kwashe kwana 231 tana kai hare-hare a Gaza abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 35,800 — galibinsu jarirai da mata da yara — sannan ta jikkata sama da mutum 80,200, kuma mutum sama da 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine. 0311 GMT — Isra'ila ta kashe ƙarin Falasɗinawa 10...

Bu haberde ne var?