Hare-haren da Isra'ila ke kaiwa Gaza da aka yi wa ƙawanya - wanda yanzu haka ya shiga rana ta 206 - ya kashe Falasdinawa akalla 34,488 tare da raunata wasu 77,643 yayin da ake ci gaba da kira ga Firaministan Isra'ila Netanyahu da ya sauka daga mulki. 1407 GMT –– Isra'ila ta kaddamar da sabbin hare-hare a kudancin Lebanon Isra'ila ta kai sabbin hare-hare a kudancin Lebanon a daidai da ake ƙara samun rashin jituwa tsakanin ƙungiyar Hezbollah ta Lebanon da ƙasar. Isra'ila ta kai harin makaman atilari a garuruwan Ayta ash-Shaab da Alma ash-Shaab da Naqoura, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na ƙasar Lebanon ya ruwaito. Haka kuma rahotanni sun ce Isra'ilar ta kai hare-hare ta sama a kan garuruwan Tyre Harfa da Maroun al-Ras da Naqoura da Blat. Babu wani ƙarin bayani dangane da waɗanda suka samu rauni sakamakon harin.
Sehemu hii inaonyesha habari za kumbukumbu pamoja na tarehe zake za awali za kuchapishwa. Habari imeonyeshwa katika lugha yake ya asili.
KAI-TSAYE: Isra'ila ta kaddamar da sabbin hare-hare a kudancin Lebanon
Hare-haren da Isra'ila ke kaiwa Gaza da aka yi wa ƙawanya - wanda yanzu haka ya shiga rana ta 206 - ya kashe Falasdinawa akalla 34,488 tare da raunata wasu 77,643 yayin da ake ci gaba da kira ga Firaministan Isra'ila Netanyahu da ya sauka daga mulki. 1407 GMT –– Isra'ila ta kaddamar da sabbin har...