الرئيسية / أرشيف الأخبار
أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

Kai-tsaye: Isra'ila ta jefa bama-bamai Gaza da Lebanon a daidai lokacin da Amurka take neman a ɗauki tattaunawar Doha da muhimmanci

Yakin da Isra'ila ke yi a Gaza ya shiga kwanaki 316 yanzu, ya kashe fiye da Falasdinawa 40,00 akasari mata da ƙananan yara tare da jikkata mutum fiye da 92,400, an ƙiyasta fiye da 10,000 na binne a ƙarƙashin baraguzan gine-ginen da aka kai musu hari. Asabar, 17 ga August, 2024 0016 GMT — Isra'ila...

NewstimeTR Haber Merkezi · · آخر تحديث 13‏/8‏/2026، 5:26:13 ص
Kai-tsaye: Isra'ila ta jefa bama-bamai Gaza da Lebanon a daidai lokacin da Amurka take neman a ɗauki tattaunawar Doha da muhimmanci
لمحة سريعة

Yakin da Isra'ila ke yi a Gaza ya shiga kwanaki 316 yanzu, ya kashe fiye da Falasdinawa 40,00 akasari mata da ƙananan yara tare da jikkata mutum fiye da 92,400, an ƙiyasta fiye da 10,000 na binne a ƙarƙashin baraguzan gine-ginen da aka kai musu hari. Asabar, 17 ga August, 2024 0016 GMT — Isra'ila...

Yakin da Isra'ila ke yi a Gaza ya shiga kwanaki 316 yanzu, ya kashe fiye da Falasdinawa 40,00 akasari mata da ƙananan yara tare da jikkata mutum fiye da 92,400, an ƙiyasta fiye da 10,000 na binne a ƙarƙashin baraguzan gine-ginen da aka kai musu hari. Asabar, 17 ga August, 2024 0016 GMT — Isra'ila ta kashe aƙalla mutane shida ta kuma jikkata mutum uku a wani hari da ta kai rukunin gidajen zama a birnin Nabatieh, a kudancin Labanan, a cewar Ma'aikatar Lafiyar Labanan. Hankula sun tashi a yankin a ’yan makonnin nan, bayan Isra'ila ta yi wa wani babban kwamandan Hizbullah kisan gilla a wajen birnin Beirut. Hizbullah ta kuma sha alwashin ɗaukar fansa a kan Isra'ila saboda kisan da ta yi wa shugaban ɓangaren siyasa na ƙungiyar Hamas ta Falasɗinawa Ismail Haniyeh a Tehran.