الرئيسية / أرشيف الأخبار
أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

KAI-TSAYE: Isra'ila ta ce ta kai hari iyakar Lebanon domin 'kawar da barazana'

Tsawon kwanaki 102, Isra'ila tana ci gaba da kai munanan hare-hare a Gaza a yayin da Firaiminista Netanyahu ya lashi takobin ci gaba kai wadannan hare-hare wadanda suka jawo asarar rayuka 24,100 da raunata mutum 60,834. 0931 GMT — Isra'ila ta ce ta kai hari iyakar Lebanon domin 'kawar da barazana...

NewstimeTR Haber Merkezi · · آخر تحديث 13‏/8‏/2026، 5:26:13 ص
KAI-TSAYE: Isra'ila ta ce ta kai hari iyakar Lebanon domin 'kawar da barazana'
لمحة سريعة

Tsawon kwanaki 102, Isra'ila tana ci gaba da kai munanan hare-hare a Gaza a yayin da Firaiminista Netanyahu ya lashi takobin ci gaba kai wadannan hare-hare wadanda suka jawo asarar rayuka 24,100 da raunata mutum 60,834. 0931 GMT — Isra'ila ta ce ta kai hari iyakar Lebanon domin 'kawar da barazana...

Tsawon kwanaki 102, Isra'ila tana ci gaba da kai munanan hare-hare a Gaza a yayin da Firaiminista Netanyahu ya lashi takobin ci gaba kai wadannan hare-hare wadanda suka jawo asarar rayuka 24,100 da raunata mutum 60,834. 0931 GMT — Isra'ila ta ce ta kai hari iyakar Lebanon domin 'kawar da barazana' Rundunar sojin Isra’ila ta bayyana cewa sojojinta na musamman sun kai hari yankunan Ayta ash Shab da ke Lebanon. “Dakarun IDF na musamman sun kai hari domin kawar da barazana daga yankin Ayta ash Shab da ke Lebanon,” kamar yadda sojoji suka bayyana. Haka kuma sojojin sun ce jirgin yakin su ya kai hari kan wata mota mai harba makami mai linzami a kudancin Lebanon mallakar kungiyar Hezbollah ta Iran.