Yaƙin Isra'ila a Gaza ya shiga kawana na 218, inda ya yi sanadin mutuwar aƙalla Falasɗinawa 34,943 — waɗanda kashi 70 daga cikinsu jarirai ne da yara da mata — sannan sama da mutum 78,572 ne suka jikkata. 0947 GMT — Hezbollah ta ce ta kai hari kan sojojin Isra'ila da ke kan iyaka Kungiyar Hezbollah a ranar Asabar ta ce ta kai hari kan wani gini wanda sojojin Isra'ila suka taru a kusa da iyakar Lebanon da ke kudancin ƙasar. A wata sanarwa da ƙungiyar ta fitar, ta ce mayaƙanta sun kai hari kai tsaye kan "wani gini wanda sojoji suke a Metula da makamai masu kyai. Harin ya kasance "a matsayin martani ga hare-haren da masu tsatsauran ra'ayin Yahudawa suka kai kan ƙauyukan kudanci da gidajen fararen hula, wanda na baya-bayan nan shi ne wanda aka kai a garin Tayr Harfa," in ji Hezbollah, yayin da ƙungiyar ke magana kan harin na ranar Juma'a wanda ya yi sanadin mutuwar akalla mutane biyu.
Cette rubrique présente les archives avec leurs dates de publication originales. L’article est affiché dans sa langue d’origine.
KAI-TSAYE: Hezbollah ta ce ta kai hari kan sojojin Isra'ila da ke kan iyaka
Yaƙin Isra'ila a Gaza ya shiga kawana na 218, inda ya yi sanadin mutuwar aƙalla Falasɗinawa 34,943 — waɗanda kashi 70 daga cikinsu jarirai ne da yara da mata — sannan sama da mutum 78,572 ne suka jikkata. 0947 GMT — Hezbollah ta ce ta kai hari kan sojojin Isra'ila da ke kan iyaka Kungiyar Hezboll...