Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 420 a yau — ya kashe Falasɗinawa fiye da 44,330 da jikkata fiye da mutum 104,933. A Lebanon kuwa, Isra'ila ta cim ma yarjejeniyar tsagaita wuta bayan kashe mutum 3,961 tun daga Oktobar bara. 0435 GMT — Sojojin Isra'ila sun kashe Falasɗinawa aƙalla takwas, daga ciki har da biyar waɗanda 'yan gida ɗaya ne a wasu jerin hare-hare ta sama da Isra'ila ta kai a faɗin Gaza. A wani hari da aka kai a sansanin gudun hijira na Nuseirat, mutum biyar ne suka rasa rayukansu. Hukumomin Isra'ila sun bayar da rahoton cewa akwai wasu mutum uku da suka rasu a wani hari na daban da Isra'ilar ta kai yammacin birnin Gaza.
Esta sección muestra noticias archivadas con sus fechas de publicación originales. El artículo se muestra en su idioma original.
Kai-tsaye: Harin Isra'ila ya kashe ƙarin Falasɗinawa 8 a Gaza
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 420 a yau — ya kashe Falasɗinawa fiye da 44,330 da jikkata fiye da mutum 104,933. A Lebanon kuwa, Isra'ila ta cim ma yarjejeniyar tsagaita wuta bayan kashe mutum 3,961 tun daga Oktobar bara. 0435 GMT — Sojojin Isra'ila sun kashe Falasɗina...