Yakin da Isra'ila ke yi a Zirin Gaza, wanda yanzu yake kwana na 356, ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 41,495. Bugu da ƙari, sama da mutum 620 aka kashe tun ranar 23 ga watan Satumba a wani babban harin bam da Isra'ila ta kai a Lebanon. Alhamis 26 ga watan Satumban 2024 0756 GMT — Duk da kiran da kasashen duniya suke yi na tsagaita wuta na wucin gadi tsakanin Isra'ila da Hezbollah, sojojin Isra'ila sun ce sun kai hari a wasu wurare 75 a Lebanon cikin daren Alhamis. Sanarwar da rundunar sojin ta fitar ta ce, jiragen yaƙi sun kai hari kan abin da ta kira rumbun adana makamai na kungiyar Hezbollah, da harba rokoki a kan sauran kayayyakin more rayuwa da gine-ginen soji da 'yan kungiyar ta Lebanon ke amfani da su. Rundunar ta sha alwashin ci gaba da kai hare-hare ta sama a kasar Lebanon domin lalata abin da ta kira karfin kungiyar Hezbollah. Hare-haren sun zo ne duk da kiran da Amurka da EU, da wasu ƙasashe tara suka yi a yammacin Laraba ga Isra'ila da Hizbullah da su amince da tsagaita wuta na kwanaki 21 don "ba da sararin diflomasiyya".
Haber arşivi
Bu bölüm arşiv haberlerini özgün tarihleriyle gösterir. Haber metni özgün dilinde gösterilmektedir.
Kai-tsaye: Har yanzu Isra'ila na kai hare-hare yayin da babu tabbas kan tsagaita wuta
Yakin da Isra'ila ke yi a Zirin Gaza, wanda yanzu yake kwana na 356, ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 41,495. Bugu da ƙari, sama da mutum 620 aka kashe tun ranar 23 ga watan Satumba a wani babban harin bam da Isra'ila ta kai a Lebanon. Alhamis 26 ga watan Satumban 2024 0756 GMT — Duk da k...

Bu haberde ne var?