Tsawon kwanaki 100, Isra'ila tana ci gaba da kai munanan hare-hare a Gaza a yayin da Firaiminista Netanyahu ya lashi takobin ci gaba kai wadannan hare-hare wadanda suka jawo asarar rayuka 23,843 da raunata mutum 60,317. 0940 GMT — Falasdinawa 800,000 a Gaza na fuskantar 'barazanar mutuwa saboda yunwa' Ofishin wata labarai na Gaza ya bayyana cewa mazauna birnin da kewaye 800,000 na fuskantar barazanar mutuwa sakamakon tsarin Isra’ila na horas da su da yunwa da kishirwa. A wata sanarwa da ofishin ya fitar, ya bayyana cewa Gaza da arewacinta na bukatar motocin abinci 1,300 a ullum domin magance matsalar yunwa. Ta bayyana cewa arewacin Gaza kadai na bukatar manyan motoci 600 na abinci sai kuma birnin na Gaza motoci 700.
Sehemu hii inaonyesha habari za kumbukumbu pamoja na tarehe zake za awali za kuchapishwa. Habari imeonyeshwa katika lugha yake ya asili.
KAI-TSAYE: Falasdinawa 800,000 a Gaza na fuskantar 'barazanar mutuwa saboda yunwa'
Tsawon kwanaki 100, Isra'ila tana ci gaba da kai munanan hare-hare a Gaza a yayin da Firaiminista Netanyahu ya lashi takobin ci gaba kai wadannan hare-hare wadanda suka jawo asarar rayuka 23,843 da raunata mutum 60,317. 0940 GMT — Falasdinawa 800,000 a Gaza na fuskantar 'barazanar mutuwa saboda y...