Início / Arquivo de notícias
Arquivo de notícias

Esta secção apresenta notícias arquivadas com as datas de publicação originais. O artigo é apresentado no idioma original.

Kai-tsaye: Adadin waɗanda suka rasu a Lebanon sakamakon fashewar na'ura ya kai 12

Yaƙin Isra’ila a Gaza ya shiga rana ta 348, inda ta kashe aƙalla Falasɗinawa 41,272 – yanwacinsu mata da yara – tare da jikkata fiye da 95,551, kuma wani ƙiyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa. 1031 GMT — Ministan Lafiya na Lebanon Firass Abiad ya b...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Atualizado 13/08/2026, 05:26:13
Kai-tsaye: Adadin waɗanda suka rasu a Lebanon sakamakon fashewar na'ura ya kai 12
Em resumo

Yaƙin Isra’ila a Gaza ya shiga rana ta 348, inda ta kashe aƙalla Falasɗinawa 41,272 – yanwacinsu mata da yara – tare da jikkata fiye da 95,551, kuma wani ƙiyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa. 1031 GMT — Ministan Lafiya na Lebanon Firass Abiad ya b...

Yaƙin Isra’ila a Gaza ya shiga rana ta 348, inda ta kashe aƙalla Falasɗinawa 41,272 – yanwacinsu mata da yara – tare da jikkata fiye da 95,551, kuma wani ƙiyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa. 1031 GMT — Ministan Lafiya na Lebanon Firass Abiad ya bayyana cewa mutum 12 suka rasu bayan wasu na'urori na sadarwa waɗanda mambobin Hezbollah ke amfani da su sun yi bindiga a lokaci ɗaya a ranar Talata. "Bayan duba duka asibitoci", an sake sabunta adadi waɗanda suka rasu zuwa "12 ciki har da yara biyu da suka jikkata", kamar yadda Abiad ya shaida wa taron manema labarai, inda ya saka adadin waɗanda suka jikkata tsakanin 2,750 da 2,800. Wasu daga cikin waɗanda suka jikkata a Bekaa da ke gabashin Lebanon "an kai su Syria", inda "wasu daga cikinsu an kai su Iran", in ji shi.