Inicio / Archivo de noticias
Archivo de noticias

Esta sección muestra noticias archivadas con sus fechas de publicación originales. El artículo se muestra en su idioma original.

An ƙwace fasfon Nasir El-Rufa’i a filin jirgin Abuja

Jami’an tsaro sun ɗauki matakin ne bayan dawowarsa daga Masar Jami’an tsaro a Nnamdi Azikiwe International Airport sun ƙwace fasfon tafiye-tafiye na tsohon gwamnan Jihar Kaduna Nasir El‑Rufai , jim kaɗan bayan saukarsa a Nijeriya daga Cairo . TRT Hausa Mai taimaka masa kan yaɗa labarai, Muyiwa Ad...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Actualizado 13/8/2026, 5:26:12
An ƙwace fasfon Nasir El-Rufa’i a filin jirgin Abuja
De un vistazo

Jami’an tsaro sun ɗauki matakin ne bayan dawowarsa daga Masar Jami’an tsaro a Nnamdi Azikiwe International Airport sun ƙwace fasfon tafiye-tafiye na tsohon gwamnan Jihar Kaduna Nasir El‑Rufai , jim kaɗan bayan saukarsa a Nijeriya daga Cairo . TRT Hausa Mai taimaka masa kan yaɗa labarai, Muyiwa Ad...

Jami’an tsaro sun ɗauki matakin ne bayan dawowarsa daga Masar Jami’an tsaro a Nnamdi Azikiwe International Airport sun ƙwace fasfon tafiye-tafiye na tsohon gwamnan Jihar Kaduna Nasir El‑Rufai , jim kaɗan bayan saukarsa a Nijeriya daga Cairo . TRT Hausa Mai taimaka masa kan yaɗa labarai, Muyiwa Adekeye, ya wallafa a shafinsa na X cewa jami’an tsaro sun yi yunƙurin kama El-Rufa’i, amma ya ƙi bin su ba tare da an nuna masa takardar gayyata ta hukuma ba, duk da haka aka ƙwace fasfonsa. TRT Hausa Wani bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta ya nuna El-Rufa’i yana tattaunawa da jami’ai a filin jirgin, inda yake jaddada cewa a ba shi takardar gayyata idan ana son ya bi su. TRT Hausa Lamarin ya biyo bayan ikirarin da El-Rufa’i ya yi a ranar Laraba cewa gwamnatin tarayya na iya kama shi, yana mai cewa abubuwan da ke faruwa na nuna yana cikin jerin mutanen da ake hari a siyasa, bayan ya bar APC zuwa ADC. TRT Hausa