Tun bayan samar da Jam'iyyar Adalci da Cigaba (AKP) a 2001, Turkiyya ta zama babbar mai taka rawa a duniya karkashin jagorancin Shugaba Recep Tayyip Erdogan. Ku taho mu kalli wadannan nasarori. Jam'iyyar Adalci da Cigaba ta Turkiyya na gudanar da bikin cika shekaru 23 da kafuwa, tsawon lokaci da aka samu zaman lafiya, cigaba da nasarorin zabe. A ranar 14 ga Agustan 2001 aka kafa Jam'iyyar AKP karkashin jagorancin Shugaba Recep Tayyip Erdogan. A 2003 aka zabi Erdogan a matsayin Firaminista kuma tun 2014 yake matsayin Shugaban Kasa.
Haber arşivi
Bu bölüm arşiv haberlerini özgün tarihleriyle gösterir. Haber metni özgün dilinde gösterilmektedir.
Jam'iyya mai mulki a Turkiyya ta AKP na murnar samun nasarori cikin shekaru 23
Tun bayan samar da Jam'iyyar Adalci da Cigaba (AKP) a 2001, Turkiyya ta zama babbar mai taka rawa a duniya karkashin jagorancin Shugaba Recep Tayyip Erdogan. Ku taho mu kalli wadannan nasarori. Jam'iyyar Adalci da Cigaba ta Turkiyya na gudanar da bikin cika shekaru 23 da kafuwa, tsawon lokaci da...

Bu haberde ne var?