Wata majiya ta kusa da Hezbollah ta ce "babu abin da ya samu" Nasrallah, yayin da wata majiyar ta daban ta ce an kasa ji daga gare shi tun ranar Juma'a da daddare. Isra'ila ta yi iƙirarin kashe shugaban Hezbollah Hassan Nasrallah a harin da ta kai Beirut. Tun da farko, Isra'ila ta ce ta kai hari a hedkwatar ƙungiyar da kuma wuraren ajiye makamanta a babban birnin Lebanon, sannan kafofin watsa labaran Isra'ila da Amurka su ruwaito cewa an kai harin na ranar Juma'a da daddare ne da zummar kashe Nasrallah. Sai dai wata majiya ta kusa da Hezbollah ta ce yana cikin "ƙoshin lafiya". Isra'ila ta ƙaddamar da jerin zafafan hare-hare a kudancin Beirut ranar Juma'a da daddare wanda shi ne mafi girma da ta kai a yankin da Hezbollah ta fi ƙarfi tun yaƙin da suka yi a shekarar 2006.
Haber arşivi
Bu bölüm arşiv haberlerini özgün tarihleriyle gösterir. Haber metni özgün dilinde gösterilmektedir.
Isra'ila ta yi iƙirarin kashe shugaban Hezbollah Hassan Nasrallah a Beirut
Wata majiya ta kusa da Hezbollah ta ce "babu abin da ya samu" Nasrallah, yayin da wata majiyar ta daban ta ce an kasa ji daga gare shi tun ranar Juma'a da daddare. Isra'ila ta yi iƙirarin kashe shugaban Hezbollah Hassan Nasrallah a harin da ta kai Beirut. Tun da farko, Isra'ila ta ce ta kai hari...

Bu haberde ne var?