Hukumar COHO wadda aka kafa a shekarar 2013, ita take da alhaƙin shirya da sa ido da kuma jagoran lamuran aikin hajji da Umra a Nijar. Hukumar Kula da Aikin Hajji da Umra ta ƙasar Nijar (COHO) ta buɗe rajistar Aikin Hajji ga maniyyata Hajji da Umra na shekarar 2026 a kan manhajarta ta GAHO. "Hukumar Kula da Aikin Hajji da Umra (COHO) na sanar da masu ruwa da tsaki a Aikin Hajji (shugabannin kamfanonin Aikin Hajji da maniyyata da sauransu) cewa an buɗe manhajar GAHO domin rajistar maniyyatan Hajjin 2026/1447 ranar Asabar, 6 ga watan Satumban 2025 da ƙarfe 12 na rana. “Sannan za a rufe ta ranar 30 ga watan Nuwamban 2025 da misalin ƙarfe 6 n yamma, wani wa’adin da ba za a sauya ba," in ji hukumar COHO a wata sanarwa.
Haber arşivi
Bu bölüm arşiv haberlerini özgün tarihleriyle gösterir. Haber metni özgün dilinde gösterilmektedir.
Hukumar Alhazai ta Nijar ta yi shelar fara rajistar maniyyata Hajjin 2026 a manhajar GAHO
Hukumar COHO wadda aka kafa a shekarar 2013, ita take da alhaƙin shirya da sa ido da kuma jagoran lamuran aikin hajji da Umra a Nijar. Hukumar Kula da Aikin Hajji da Umra ta ƙasar Nijar (COHO) ta buɗe rajistar Aikin Hajji ga maniyyata Hajji da Umra na shekarar 2026 a kan manhajarta ta GAHO. "Huku...
Bu haberde ne var?