Mutane a faɗin duniya sun gudanar da bukukuwa a yayin da suke maraba da shigowar Sabuwar Shekara. Mutane a ƙasashe daban-daban sun yi shagulgula a yayin da suke maraba da shigowar sabuwar shekara ta 2026. An yi wasan tartsatsin wuta da bukukuwan gargajiya da addu’o’i a faɗin duniya domin nuna farin cikin shigowar sabuwar shekarar. Ga wasu daga cikin hotunan
Esta sección muestra noticias archivadas con sus fechas de publicación originales. El artículo se muestra en su idioma original.
Hotuna: Wasan tartsatsin wuta da sauran bukukuwa na maraba da Sabuwar Shekara ta 2026
Mutane a faɗin duniya sun gudanar da bukukuwa a yayin da suke maraba da shigowar Sabuwar Shekara. Mutane a ƙasashe daban-daban sun yi shagulgula a yayin da suke maraba da shigowar sabuwar shekara ta 2026. An yi wasan tartsatsin wuta da bukukuwan gargajiya da addu’o’i a faɗin duniya domin nuna far...