Ana Sayfa / Haber arşivi
Haber arşivi

Bu bölüm arşiv haberlerini özgün tarihleriyle gösterir. Haber metni özgün dilinde gösterilmektedir.

Hotuna: Dubban mutane sun yi maci a Turai da Amurka don nuna wa Falasdinawa goyon baya

Jerin gwanon ya faru ne a Ranar Nuna Goyon Falasɗinawa ta Duniya, wacce MDD take yi duk shekara, don nuna irin yadda Falasɗinwa ke neman zaman lafiya. Dubban mutane sun taru a biranen Turai da kuma a jihar New York a Amurka don nuna goyon baya ga Falasɗinawa, kuma suka yi suka ga gwamnatocinsu sa...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Güncellendi 13.08.2026 05:26:12
Hotuna: Dubban mutane sun yi maci a Turai da Amurka don nuna wa Falasdinawa goyon baya
Bu haberde ne var?

Jerin gwanon ya faru ne a Ranar Nuna Goyon Falasɗinawa ta Duniya, wacce MDD take yi duk shekara, don nuna irin yadda Falasɗinwa ke neman zaman lafiya. Dubban mutane sun taru a biranen Turai da kuma a jihar New York a Amurka don nuna goyon baya ga Falasɗinawa, kuma suka yi suka ga gwamnatocinsu sa...

Jerin gwanon ya faru ne a Ranar Nuna Goyon Falasɗinawa ta Duniya, wacce MDD take yi duk shekara, don nuna irin yadda Falasɗinwa ke neman zaman lafiya. Dubban mutane sun taru a biranen Turai da kuma a jihar New York a Amurka don nuna goyon baya ga Falasɗinawa, kuma suka yi suka ga gwamnatocinsu saboda goyon bayansu ga Isra'ila. Mutane sun yi zanga-zanga a Rome, Paris, Stockholm, Landan, New York da Athens, suna ɗaga tutocin Falasɗinu kuma suna riƙe da allunan nuna goyon baya ga Falasɗinawa. Zanga-zangar ta faru a ranar 29 ga Nuwamba, Ranar Nuna Goyon Falasɗinawa ta Duniya. Majalisar Dinkin Duniya tana bikin ranar duk shekara don jaddada burin Falasdinawa na neman zaman lafiya, adalci, da 'yancin kai. Ga wasu daga cikin hotunan: