Gida / Taskar labarai
Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

Hilda Baci: Fitacciyar mai girki ta Nijeriya ta dafa buhu 200 na shinkafa a yunƙurin kafa tarihi

A shekarar 2023 Hilda ta shiga kundin bajinta na Guiness World Record bayan shafe awa 93 da mintuna 11 tana girki. Fitacciyar mai girkin nan Hilda Effiong Bassey, wadda aka fi sani da Hilda Baci, ta kammala yunƙurinta na sake kafa tarihi a duniya ta hanyar girka tukunyar dafa-dukar shinkafa mafi...

NewstimeTR Haber Merkezi · · An sabunta 2026-08-13, 05:26:12
Hilda Baci: Fitacciyar mai girki ta Nijeriya ta dafa buhu 200 na shinkafa a yunƙurin kafa tarihi
A taƙaice

A shekarar 2023 Hilda ta shiga kundin bajinta na Guiness World Record bayan shafe awa 93 da mintuna 11 tana girki. Fitacciyar mai girkin nan Hilda Effiong Bassey, wadda aka fi sani da Hilda Baci, ta kammala yunƙurinta na sake kafa tarihi a duniya ta hanyar girka tukunyar dafa-dukar shinkafa mafi...

A shekarar 2023 Hilda ta shiga kundin bajinta na Guiness World Record bayan shafe awa 93 da mintuna 11 tana girki. Fitacciyar mai girkin nan Hilda Effiong Bassey, wadda aka fi sani da Hilda Baci, ta kammala yunƙurinta na sake kafa tarihi a duniya ta hanyar girka tukunyar dafa-dukar shinkafa mafi girma bayan shafe awa takwas tana girkin. A shekarar 2023 Hilda ta shiga kundin bajinta na Guiness World Record bayan shafe awa 93 da mintuna 11 tana girki. A wannan karon, Hilda ta girka ƙananan buhuna 200 na shinkafa wanda nauyinsu ya kai kilo 4,000 da katan 500 na tumatir da kilo 600 na albasa da sauran kayan haɗi. An gudanar da zaman girkin a fili a cikin birnin kasuwanci na Legas, lamarin da ya ja hankalin ɗaruruwan masu kallo.