Ana Sayfa / Haber arşivi
Haber arşivi

Bu bölüm arşiv haberlerini özgün tarihleriyle gösterir. Haber metni özgün dilinde gösterilmektedir.

Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta jajanta wa Turkiyya kan gobarar lardin Bolu

Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta miƙa saƙon jajenta ga Turkiyya sakamakon wata mummunar gobara da ta faru a lardin Bolu da ke ƙasar inda akalla mutum 76 suka rasu, wasu 51 kuma suka samu jikkata. Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta miƙa saƙon jajenta ga Turkiyya sakamakon wata mummunar gobara da ta faru a...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Güncellendi 13.08.2026 05:26:12
Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta jajanta wa Turkiyya kan gobarar lardin Bolu
Bu haberde ne var?

Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta miƙa saƙon jajenta ga Turkiyya sakamakon wata mummunar gobara da ta faru a lardin Bolu da ke ƙasar inda akalla mutum 76 suka rasu, wasu 51 kuma suka samu jikkata. Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta miƙa saƙon jajenta ga Turkiyya sakamakon wata mummunar gobara da ta faru a...

Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta miƙa saƙon jajenta ga Turkiyya sakamakon wata mummunar gobara da ta faru a lardin Bolu da ke ƙasar inda akalla mutum 76 suka rasu, wasu 51 kuma suka samu jikkata. Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta miƙa saƙon jajenta ga Turkiyya sakamakon wata mummunar gobara da ta faru a lardin Bolu da ke ƙasar inda akalla mutum 76 suka rasu, wasu 51 kuma suka samu jikkata. Ƙasar ta bayyana haka ne a wata sanarwa da ma’aikatar harkokin wajen ƙasar ta fitar. UAE Expresses Solidarity with Türkiye and Conveys Condolences over Victims of Hotel Fire https://t.co/lEjhZUlGb5 pic.twitter.com/iNZ6RwqeCF — MoFA وزارة الخارجية (@mofauae) January 21, 2025 “Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa na mika sakon ta'aziyyarta tare da nuna goyon bayanta ga Jamhuriyar Turkiyya kan mutanen da suka mutu a gobarar da ta tashi a wani otel a lardin Bolu, wanda ya yi sanadin mutuwar mutane da dama da kuma jikkata,” kamar yadda sanarwar ta bayyana. “Ma'aikatar harkokin wajen kasar na bayyana jajenta ga gwamnati da al'ummar kasar Turkiyya, da kuma iyalan waɗanda wannan bala'i ya rutsa da su, tare da fatan samun sauki cikin gaggawa ga wadanda suka jikkata,” kamar yadda ma’aikatar ta ƙara da cewa.