Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

31,085 sakamako

Sojoji sun 'ɗauke' tsohon Firaiministan Chadi Succes Masra
Taskar labarai

Sojoji sun 'ɗauke' tsohon Firaiministan Chadi Succes Masra

An tafi da Succes Masra, wanda ke jagorantar 'yan adawa a Chadi zuwa wani wuri da ba a san ko ina ba ne, in ji jam'iyyarsa. An tafi da tsohon Firaministan Chadi kuma shugaban jam'iyyar adawa daga gidansa a ranar Juma'a, a cewar jam'iyyarsa. "An yi amfani da karfin soja wajen tafiya da Succes Masr...

Tchad : Succès Masra arrêté et placé en garde à vue
Taskar labarai

Tchad : Succès Masra arrêté et placé en garde à vue

L'ancien Premier ministre du Tchad et leader de l'opposition a été interpellé par les forces de sécurité à son domicile vendredi matin. Il est accusé notamment d'incitations à la haine et de révolte en lien avec les manifestations de mars 2024. Un post Facebook de Ndolembai Sade Njesada, vice-pré...

Guinea military government retakes 51 mines after revoking licences
Taskar labarai

Guinea military government retakes 51 mines after revoking licences

Guinea-Conakry is home to the world's largest reserves of bauxite, the main ore used to produce aluminium. The military government of Guinea-Conakry has taken back at least 51 mining licences as it steps up efforts to repossess claims or concessions where operations have either not been launched...

Messi ya taya Barcelona murnar lashe kofin La Liga na bana
Taskar labarai

Messi ya taya Barcelona murnar lashe kofin La Liga na bana

Gwarzon tsohon ɗan wasan Barcelona Lionel Messi ya nuna farin cikinsa da jin labarin tsohuwar ƙungiyarsa ta lashe kofin La Liga na 2024-25. Mashahurin ɗan wasan Inter Miami ta Amurka, kuma tsohon gwarzon ɗan wasan Barcelona, Lionel Messi ya miƙa saƙon taya murna ga ƙungiyar, bayan ta tabbata su n...

An fayyace wakilan tattaunawa tsakanin Rasha da Ukraine a Istanbul
Taskar labarai

An fayyace wakilan tattaunawa tsakanin Rasha da Ukraine a Istanbul

Ministan Harkokin Waje na Turkiyya, Hakan Fidan da Sakataren Harkokin Waje na Amurka, Marco Rubio suna ganawa da wakilan Rasha da Ukraine ranar Juma'a. An fayyace wakilan da za su ci gaba da tattaunawa don samar da zaman lafiya tsakanin Rasha da Ukraine a Istanbul. Ministan Harkokin Waje na Turki...