Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

31,085 sakamako

Likitoci masu neman ƙwarewa sun tsunduma yajin aiki a faɗin Nijeriya
Taskar labarai

Likitoci masu neman ƙwarewa sun tsunduma yajin aiki a faɗin Nijeriya

Matakin ya biyo bayan cikar wa’adin sa’a 24 da ƙungiyar ta bai wa gwamnatin tarayya cewa ta biya bukatunta. Ƙungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa a Nijeriya (NARD) ta tsunduma yajin aiki, inda ta umarci ma’aikatanta da su dakatar da ayyuka a duka asibitocin gwamnati a faɗin ƙasar daga ranar Jumma’...

Wanajeshi kusimamia ujenzi wa hospitali Kenya
Taskar labarai

Wanajeshi kusimamia ujenzi wa hospitali Kenya

Ujenzi wa Hospitali ya Sogoo katika kaunti ya Narok haukumfurahisha Rais wa Kenya William Ruto alipozuru eneo hilo Mei mwaka huu, jambo lililomfanya kuagiza wanajeshi kuingilia kati. Rais William Ruto ametuma Jeshi la Ulinzi la Kenya (KDF) kusimamia ujenzi wa vituo vya afya zaidi ya 75 kote nchin...

Ghana ta karɓi 'yan Nijeriya da aka kora daga Amurka – Mahama
Taskar labarai

Ghana ta karɓi 'yan Nijeriya da aka kora daga Amurka – Mahama

Yawancinsu ‘yan Nijeriya ne, yayin da ɗaya daga cikinsu ya kasance ɗan ƙasar Gambiya. Ghana ta tabbatar da isowar kashin farko na ‘yan Yammacin Afirka da aka kora daga Amurka a ƙarƙashin yarjejeniyar da ke tsakanin ƙasashen biyu. Shugaba John Mahama, wanda ya tabbatar da hakan a lokacin da yake t...

Paramilitary RSF launches drone strikes on Sudan capital
Taskar labarai

Paramilitary RSF launches drone strikes on Sudan capital

A wave of paramilitary drone strikes hit key infrastructure and military targets in and around Sudan's army-held capital on Tuesday. A wave of paramilitary drone strikes hit key infrastructure and military targets in and around Sudan's army-held capital on Tuesday. The strikes hit a power station...