Israel says it plans to occupy Gaza, home to some 2.3 million Palestinians, amid its relentless onslaught — now in its 33rd day — in the tiny enclave that has killed more than 10,300 Palestinians and displaced over a million. 13:09 GMT — Qatar negotiating release of 10-15 hostages for Gaza ceasef...
Rundunar ta ce an kama mutum 19 da laifin garkuwa da mutane da kisan kai da wasu da ake zargi da kai hare-hare wasu kauyuka da kuma laifin safarar miyagun ƙwayoyi. Rundunar sojin Nijeriya a ranar Talata ta ce ta kama mutum 19 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a jihohin Kaduna da Filato....
Nigeria's former central bank governor Godwin Emefiele has been granted bail in procurement fraud case. A Nigerian court has granted bail to former central bank governor Godwin Emefiele, who is charged with procurement fraud and has been in detention since June. Emefiele appeared in court for the...
Tuni Shugaban majalisar Godswill Akpabio ya bukaci Akawun majalisar ya tura wa Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu matsayar majalisar kan batun na Gaza da Isra’ila. ‘Yan Majalisar Dattawan Nijeriya sun tafka muhawara a ranar Talata bisa rikicin da ake yi tsakanin Isra’ila da Falasdinu. Wannan na...
Les autorités de Guinée offrent une récompense équivalant à plus de 54.000 euros pour la capture du dernier ancien haut responsable sous le régime de Dadis Camara encore dehors après avoir été sorti de prison au cours d'une opération commando. Des hommes lourdement armés ont extrait samedi de la...
Jews who resisted were not terrorists. Like Palestinians today, they were terrorised by the Nazi occupation. Just as many Palestinians live in fear, Jews in the Warsaw ghetto endured degradation and constant fear of humiliation. By Irfan Ahmad Amidst Israel’s dastardly bombardment of besieged Gaz...
Jami'an Majalisar Dinkin Duniya da ke Chadi sun ce dubban mutane sun yi kokarin shiga kasar amma dakarun Rapid Support Forces (RSF) sun hana su. Dubban 'yan kasar Suda suna tserewa daga Yammacin Darfur zuwa kasar Chadi a yayin da ake bayar da rahotannin kazamin ba-ta-kashi inda dakarun Rapid Supp...
Fierce fighting has rocked the historic town of Lalibela in Ethiopia following a clash between the army and regional forces. The historic Ethiopian town of Lalibela was rocked on Wednesday by fierce fighting between federal government forces and a regional militia, residents said. The Amhara regi...
Gwamnatin Nijeriya ta soke ziyarar da firaiministan Jamhuriyar Czech Petr Fiala zai kai kasar, tana mai cewa ba za ta iya "daukar dawainiyarsa ba." Gwamnatin Nijeriya ta soke ziyarar da Firaiministan Jamhuriyar Czech Petr Fiala da tawagarsa ta 'yan kasuwa za su kai kasar jim kadan kafin ya tafi k...
Des combats opposent depuis mercredi matin des miliciens aux forces fédérales dans la ville sainte de Lalibela (nord), située dans la région en conflit de l'Amhara et célèbre pour ses églises creusées dans la roche, ont indiqué plusieurs habitants. Les milices "d'autodéfense" amhara Fano ont épau...
Wannan shafi yana kawo muku sabbin bayanai a ranar Laraba, 8 ga watan Nuwamba, kan hare-haren da Isra'ila ke kai wa Gaza bayan Hamas ta kutsa kai Isra'ila inda ta kai mata hare-haren ba-zata a ranar 7 ga watan Oktoba. 1309 GMT — Qatar na shiga tsakani a rikicin isra'ila da Hamas don ganin an saki...
Koci Garcia ya ce za a ajiye Osimhen har sai lokacin babban wasan da za su fafata da Real Madrid ranar 29 ga watan Nuwamba. Kocin Napoli FC Rudi Garcia ya bayar da sanarwar dawowar dan wasan Nijeriya Victor Osimhen bakin fama, bayan ya yi jinyar kusan wata guda sakamakon raunin a ya ji a cinya. O...