Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

31,085 sakamako

Fafaroma Leo na 14 ya ziyarci Masallacin Sultanahmet da ke Istanbul
Taskar labarai

Fafaroma Leo na 14 ya ziyarci Masallacin Sultanahmet da ke Istanbul

Fafaroman ya zagaye masallacin tare da muƙarrabansa, wanda shi ne masallaci na farko na Daular Usmaniyya da ke da hasumiya shida. Shugaban Fadar Vatican, Fafaroma Leo na 14 ya ziyarci Masallacin Sultanahmet a ranar Asabar wanda masallaci ne mai tarihi da ke birnin Istanbul a matsayin wani ɓangare...

Dubban mutane sun halarci jana’izar Sheikh Dahiru Bauchi a Nijeriya
Taskar labarai

Dubban mutane sun halarci jana’izar Sheikh Dahiru Bauchi a Nijeriya

Babban malamin Musulunci a ƙasar Sheikh Shariff Ibrahim Saleh ne ya jagoranci jana’izar Sheilk Dahiru, a bisa wasiyyar da iyalansa suka ce ya daɗe da bari. An yi jana’izar babban malamin addinin Musuluncin nan na Nijeriya, Sheikh Ɗahiru Usman a Babban Masallacin Idi da ke Bauchi, inda daga bisani...

New clashes force residents to flee homes in eastern DRC
Taskar labarai

New clashes force residents to flee homes in eastern DRC

Recent clashes between M23 rebels and the Congolese military, supported by pro-government militia (wazalendo), have led to mass displacement of residents in several localities in eastern DRC. Recent clashes between M23 rebels and the Congolese military, supported by pro-government militia (wazale...

Binti wa Zuma ajiuzulu ubunge Afrika Kusini
Taskar labarai

Binti wa Zuma ajiuzulu ubunge Afrika Kusini

Zuma-Sambudla hajatoa ufafanuzi wowote hadharani kuhusu madai ya kuwarubuni watu kuenda kupigana nje ya nchi. Duduzile Zuma-Sambudla, binti wa rais wa zamani wa Afrika Kusini Jacob Zuma, amejiuzulu kutoka bunge kufuatia madai kwamba aliwarubuni watu 17 waende kupigana upande wa Urusi nchini Ukrai...

Tanzania tells foreign envoys not to comment on election unrest
Taskar labarai

Tanzania tells foreign envoys not to comment on election unrest

Tanzania told foreign diplomats on Friday to refrain from making comments that could "disrupt or distort" an inquiry into deadly unrest that erupted during last month's general election. Tanzania told foreign diplomats on Friday to refrain from making comments that could "disrupt or distort" an i...