Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

31,085 sakamako

Ana gudanar da zaben raba gardama a Chadi
Taskar labarai

Ana gudanar da zaben raba gardama a Chadi

'Yan adawa na kira kan a kaurace wa zaben inda suke zargin wannan zaben ya yi kama da wata hanya wadda ta za tabbatar da Itno da “zuri’arsa” sun ci gaba da mulki bayan shafe shekara 30 suna mulkar kasar. Masu zabe a ranar Lahadi za su fita domin jefa kuri’ar raba gardama kan kundin tsarin mulki a...

Kenya denies supporting DRC rebel alliance launched in Nairobi
Taskar labarai

Kenya denies supporting DRC rebel alliance launched in Nairobi

Kenya has denied that it supports a new DR-Congo rebel alliance formed in Nairobi on December 15, 2023. Kenya has denied that it supports a new DR-Congo rebel alliance that launched its activities in Nairobi, the capital city of Kenya, on Friday. Corneille Nangaa, the former head of DR-Congo's el...

Kasar Chadi ta kori ma'aikatan diflomasiyyar Sudan
Taskar labarai

Kasar Chadi ta kori ma'aikatan diflomasiyyar Sudan

Gwamnatin Chadi ta bai wa ma'aikatan diflomasiyyar wa'adin awa 72 su fita daga kasar. Gwamnatin kasar Chadi ta bai wa wasu ma'aikatan diflomasiyya hudu na Sudan wa'adin awa 72 su fita daga kasar sakamakon wasu "kalamai masu nauyi" da jami'an Sudan suka yi cewa Chadi na rura wutar rikicin Sudan. M...

At least 60 migrants die off Libya coast
Taskar labarai

At least 60 migrants die off Libya coast

At least 60 migrants have drowned off Libya coast during an illegal migration to Europe. A boat carrying dozens of migrants trying to reach Europe capsized off the coast of Libya, leaving more than 60 people dead, including women and children, the UN migration agency said. Saturday's shipwreck wa...

DRC asked Kenya to arrest 'rebel alliance' leaders: Ruto
Taskar labarai

DRC asked Kenya to arrest 'rebel alliance' leaders: Ruto

Kenyan President William Ruto has said that DRC asked him to arrest rebel group representatives for "issuing a statement in Nairobi", but he refused. By Brian Okoth Kenyan President William Ruto has said that the Democratic Republic of Congo asked him to order the arrest of DRC's rebel group repr...

Chad expels four Sudanese diplomats
Taskar labarai

Chad expels four Sudanese diplomats

The government of Chad has given the diplomats 72 hours to leave the country. The government of Chad has declared four Sudanese diplomats persona non grata and ordered them to leave within 72 hours following what it called "grave statements" by Sudanese officials accusing it of interfering in the...