Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

31,085 sakamako

Zaben Jamhuriyar Kongo na 2023: Mece ce makomar 'yan gudun hijira?
Taskar labarai

Zaben Jamhuriyar Kongo na 2023: Mece ce makomar 'yan gudun hijira?

Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kongo za ta gudanar da zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar dokoki ranar 20 ga Dismaba inda sama da mutum miliyan 40 za su jefa kuri'unsu. Daga Dayo Yussuf Kanyere da 'ya'yanta maza su biyar sun zauna a sansanin Don Bosco da aka jibge 'yan gudun hijira da suka rasa m...

Tshisekedi: A president facing dozens of challengers at polls
Taskar labarai

Tshisekedi: A president facing dozens of challengers at polls

Félix Tshisekedi is seeking reelection after five years at the helm that has seen conflict and economic hardship persist in the country. Some 44 million people — almost half the population in Democratic Republic of Congo — are expected to elect the next president in the country's fourth election...

Kenya fines Carrefour franchise $7m for abuse of power
Taskar labarai

Kenya fines Carrefour franchise $7m for abuse of power

The penalty is the biggest ever handed out by the Competition Authority of Kenya, the regulator said. Kenya's competition authority said on Tuesday it had penalised Carrefour franchise holder, Majid al Futtaim, 1.1 billion Kenyan shillings ($7.15 million) for abusing its ability to set terms to s...

Cikin hotuna: Gwagwarmayar rayuwa a cikin yaki da sanyi a Gaza
Taskar labarai

Cikin hotuna: Gwagwarmayar rayuwa a cikin yaki da sanyi a Gaza

Falasdinawa a Gaza na ci gaba da rayuwa cikin mawuyacin hali a yayin da Isra'ila ke ci gaba da kai musu hare-hare. Daga Charles Mgbolu Labarin rayuwa a Gaza ba shi da dadin ji inda mutane da dama ke rayuwa a sansanoni budaddu, ga rashin isasshen abinci da ruwan sha. Isra'ila ta kashe kusan Falasd...

Kenya fines French retailer Carrefour $7m for abuse of power
Taskar labarai

Kenya fines French retailer Carrefour $7m for abuse of power

The penalty is the biggest ever handed out by the Competition Authority of Kenya, the regulator said. Kenya's competition authority said on Tuesday it has penalised French retailer Carrefour 1.1 billion Kenyan shillings ($7.15 million) for abusing its ability to set terms to suppliers. "The super...

KAI-TSAYE: Isra’ila ta mayar da wani asibiti barikin soji a Gaza
Taskar labarai

KAI-TSAYE: Isra’ila ta mayar da wani asibiti barikin soji a Gaza

Yakin da Isra'ila ke yi a Zirin Gaza - ya kwana na 74 - inda ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 19,453, da jikkata wasu fiye da 52,286, yayin da ake fargabar dubban mutane sun mutu a karkashin baraguzan gine-ginen da aka kai wa hari. 0915 GMT — Isra’ila ta mayar da wani asibiti barikin soji...

An fitar da Al Ahly a Gasar Kofin Duniya ta kulob-kulob ta 2023
Taskar labarai

An fitar da Al Ahly a Gasar Kofin Duniya ta kulob-kulob ta 2023

Da ma kulob din Al Ahly na Masar shi ke wakiltar nahiyar Afirka a gasar FIFA ta Kofin Duniya na Kulob-kulob na 2023. A yanzu dai za su buga wasan neman gurbi na uku a gasar da ake yi a Saudiyya. Shahararren kulob din kwallon kafa na Masar, Al Ahly ya sha kaye a hannun kulob din Brazil na Fluminen...

KAI-TSAYE: Isra'ila ta kashe Falasdinawa 25 a birnin Rafah
Taskar labarai

KAI-TSAYE: Isra'ila ta kashe Falasdinawa 25 a birnin Rafah

Yakin da Isra'ila ke yi a Zirin Gaza - ya kwana na 74 - inda ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 19,453, da jikkata wasu fiye da 52,286, yayin da ake fargabar dubban mutane sun mutu a karkashin baraguzan gine-ginen da aka kai wa hari. 0811 GMT — Isra'ila ta kashe Falasdinawa 25 a birnin Rafa...