Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

31,085 sakamako

Kisan Kiyashi a Gaza: Abin da ya sa kasashen Afirka ke ta fafutuka
Taskar labarai

Kisan Kiyashi a Gaza: Abin da ya sa kasashen Afirka ke ta fafutuka

Kasashen Afirka sun zama muryar tabbatar da gaskiya inda suke gabatar da adalcin da babu shi, sakamakon yadda Kasashen Yamma suka dinga wasa da munanan dabi'unsu. Daga Yahya Habil Fadar shugaban kasar Namibia a kwanan nan ta fitar da sanarwa tana watsi da abun da ta kira "Goyon bayan Jamus ga kis...

Rasha ta nemi Hamas ta saki mutanen Isra'ila da take garkuwa da su
Taskar labarai

Rasha ta nemi Hamas ta saki mutanen Isra'ila da take garkuwa da su

Tsawon kwanaki 105, Isra'ila tana ci gaba da kai munanan hare-hare a Gaza a yayin da Firaiminista Netanyahu ya lashi takobin ci gaba kai wadannan hare-hare wadanda suka jawo asarar rayuka 24,700 da raunata mutum 61,830. 1346 GMT — Rasha ta nemi Hamas ta saki mutanen da take garkuwa da su Mataimak...

Israël: des réservistes refusent d’aller combattre à Gaza
Taskar labarai

Israël: des réservistes refusent d’aller combattre à Gaza

Des centaines de réservistes de l’armée israélienne refusent d’aller combattre à Gaza. Selon la radio de l’armée israélienne, ils justifient leur démarche par une formation inappropriée et l’insuffisance d’équipements. De nombreux réservistes israéliens refusent de participer aux combats dans la...

AFCON: Nigeria beat Côte d'Ivoire in group stage clash
Taskar labarai

AFCON: Nigeria beat Côte d'Ivoire in group stage clash

Nigeria beat 2023 AFCON hosts Côte d'Ivoire 1-0 on Thursday to keep their title hope alive. William Troost-Ekong's second-half penalty gave Nigeria a 1-0 win over Côte d'Ivoire at the Africa Cup of Nations on Thursday, turning up the heat on the host country whose hopes of reaching the last 16 re...

Genocide: Why African countries are taking the moral high ground
Taskar labarai

Genocide: Why African countries are taking the moral high ground

African countries have become a voice of reason and brought forth a sense of justice which was greatly lacking because the world-leading countries of the West have revealed time and time again their skewed moral compass. By Yahya Habil The Republic of Namibia’s Presidency recently issued a statem...

Sea deal: IGAD presidents urge respect for Somalia's sovereignty
Taskar labarai

Sea deal: IGAD presidents urge respect for Somalia's sovereignty

And IGAD heads of state summit held in Uganda on Thursday urged respect for Somalia's sovereignty in the wake of a sea row with Ethiopia. By Brian Okoth Heads of state of the Intergovernmental Authority for Development (IGAD) have urged respect for Somalia's sovereignty amid a controversial sea a...

Mozambique court halts shipment of $61m India-bound pigeon peas
Taskar labarai

Mozambique court halts shipment of $61m India-bound pigeon peas

The row between rival exporters that caused delays and pushed up prices. A Mozambican court has ruled that a shipment of pigeon peas belonging to global commodities broker Export Trading Group (ETG) cannot be exported to India, the latest step in a battle between rival exporters that has caused d...

Chinaza Phillip: An kama gawurtaccen mai garkuwa da mutane a Abuja
Taskar labarai

Chinaza Phillip: An kama gawurtaccen mai garkuwa da mutane a Abuja

A sanarwar da rundunar ta wallafa a shafinta na X, ta ce rundunar ƴan sanda ta Jihar Kaduna ce ta yi nasarar kama wanda ake zargi da satar mutanen ranar Alhamis 18 ga watan Janairun 2024. Rundunar ƴan sandan Nijeriya ta Abuja ta ce an yi nasarar kama wani da ake zargin gawurtaccen mai yin garkuwa...