Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

31,085 sakamako

Aso ebi: Kaƴataccen tufafin da ke samun karɓuwa a Nijeriya
Taskar labarai

Aso ebi: Kaƴataccen tufafin da ke samun karɓuwa a Nijeriya

Lamari ne mai wuya a halin yanzu mutum ya je wurin biki a Nijeriya bai ga an saka tufafi iri ɗaya ba a wurin bikin wanda aka fi sani da Aso ebi. Daga Abdulwasiu Hassan Aso ebi, wani nau'in tufafi ne a al'adar Yarabawa wanda ake amfani da shi a wuraren bukukuwa, inda a halin yanzu ya bazu matuƙa a...

Aso ebi: Kaƴataccen tufafin da ke ƙara samun karɓuwa a Nijeriya
Taskar labarai

Aso ebi: Kaƴataccen tufafin da ke ƙara samun karɓuwa a Nijeriya

Lamari ne mai wuya a halin yanzu mutum ya je wurin biki a Nijeriya bai ga an saka tufafi iri ɗaya ba, sai dai duk da haka wasu kan koka kan cewa masu shagalin biki na takura musu sayen tufafin duk da cewa ba su da halin ɗinkawa. Daga Abdulwasiu Hassan Aso ebi, wani nau'in tufafi ne a al'adar Yara...

Namibian President Geingob dies
Taskar labarai

Namibian President Geingob dies

Geingob had been in power since 2015, the year he announced he had survived prostate cancer. Namibia's President Hage Geingob, 82, died in hospital early on Sunday, the presidency said, weeks after he was diagnosed with cancer. Geingob had been in charge of the southern African country since 2015...

Tsohon Gwamnan Yobe Bukar Abba Ibrahim ya rasu
Taskar labarai

Tsohon Gwamnan Yobe Bukar Abba Ibrahim ya rasu

Rahotanni sun ce ya rasu ne a ƙasar Saudiyya bayan ya yi fama da rashin lafiya. Tsohon Gwamnan Jihar Yobe da ke arewacin Nijeriya Sanata Bukar Abba Ibrahim ya rasu yana da shekara 75. Rahotanni sun ce ya rasu ne ranar Lahadin nan a ƙasar Saudiyya bayan ya yi fama da rashin lafiya. Gwamnatin jihar...

Postponement of Senegal's presidential election sparks uncertainty
Taskar labarai

Postponement of Senegal's presidential election sparks uncertainty

There have been calls for an expedited process to set a new election date after President Macky Sall postponed the polls due to take place on February 25. A sense of uncertainty is brewing in Senegal after President Macky Sall announced the indefinite postponement of a presidential election set f...

Tunisians vote in second round of local elections
Taskar labarai

Tunisians vote in second round of local elections

More than 4 million voters are eligible to cast their ballot in Sunday's polls to choose local representatives. Voting polls began in Tunisia’s second local elections on Sunday amid a boycott by opposition political parties. Polling stations in 785 electoral districts across the country opened at...