Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

31,085 sakamako

Au Burundi, les pénuries rendent "la vie impossible"
Taskar labarai

Au Burundi, les pénuries rendent "la vie impossible"

Dans un pays où 87% de la population vit avec moins de 1,9 dollar par jour, selon la Banque mondiale, le Burundi a déjà connu les pénuries, notamment après les sanctions économiques prises en 2015 par l'Union européenne et les Etats-Unis. Gérard fait le tour de sa petite pharmacie du centre de Bu...

Mbappe ya kai PSG ƙara kan bashin albashinsa euro miliyan €55
Taskar labarai

Mbappe ya kai PSG ƙara kan bashin albashinsa euro miliyan €55

Za a saurari ƙorafin da Kylian Mbappe ya shigar kan PSG ta biya shi euro miliyan €55 na albashin da yake bi, kafin ya tafi Real Madrid. Sashen shari'a na Hukumar Ƙwallon Ƙwararru ta Faransa, Professional Football League zai ƙaddamar da bincike kan batun zargin da Kylian Mbappe ya yi cewa yana bin...

Dan Orenge: Mai fasahar raujin murya ta baritone
Taskar labarai

Dan Orenge: Mai fasahar raujin murya ta baritone

Wani ɗan Kenya mai ƙwarewa a fasahar murya ya yi suna kan raujin murya, kuma yana horar da mutane kan magana a gaban jama'a, yayin da kuma yake ƙoƙarin ganin mutane suna motsa-jiki. Daga Pauline Odhiambo Dan Orenge yana ɗan shekara takwas muryarsa ta fara fashewa. Hakan ya ba da mamaki, ganin she...

Libya central bank governor's exit deepens division
Taskar labarai

Libya central bank governor's exit deepens division

The sacking of Libya's central bank governor has exacerbated the already strained relations between the Tripoli-based government and the Benghazi-based government. The United States gave its backing on Tuesday to UN efforts to resolve differences between Libya's rival administrations over the man...

Iran ta jinjina wa Hezbollah kan harin da ta kai wa Isra’ila
Taskar labarai

Iran ta jinjina wa Hezbollah kan harin da ta kai wa Isra’ila

Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza, wanda ya shiga kwana na 325, ya kashe Falasɗinawa aƙalla 40,405 — galibinsu mata da yara — tare da jikkata fiye da mutum 93,468, sannan an yi amanna cewa ɓaraguzan gine-gine sun danne fiye da mutum 10,000. Litinin, 26 ga watan Agusta, 2024 1220 GMT — An kashe aƙa...