A sanarwar da Fadar Shugaban Kasa ta fitar a ranar Litinin, ta ce a yanzu Shugaban Ƙasar ne jan ragamar koƙarin kawo ƙarshen rashin wutar wadda ta kawo tsaiko da durƙusar da harkokin tattalin azriki da zamantakwa. Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana damuwarsa kan halin duhu da ake ciki...
West Africa is bearing the brunt of climate change, with many countries in the region affected by heavy flooding that has caused deaths and mass displacements. Every rainy season for the past 12 years, floods have swept through 67-year-old Idris Egbunu's house in central Nigeria. It is always the...
Mutane da dama ne aka bayar da rahoton sun rasa rayukansu sakamakon zanga-zangar zaɓen shugaban ƙasa a Mozambique, zaɓen da ɗan takarar Jam’iyyar FRELIMO wato Daniel Chapo ya yi nasara. Aƙalla mutum 10 ne aka kashe sakamakon zanga-zangar zaɓen shugaban ƙasa na 9 ga watan Oktoba a Mozambique, zaɓe...
Gwamnatin Chadi ta ce wani mummunan harin ƙungiyar Boko Haram kan sojojin Chadi ya halaka kusan mutane 40 cikin daren Lahadi, a kusa da iyakarta da Nijeriya. Gwamnatin Chadi ta ce wani mummunan harin ƙungiyar Boko Haram kan sojojin ƙasarta ya halaka kusan mutum 40 cikin daren Lahadi, a kusa da iy...
Four candidates, including the incumbent President Mokgweetsi Masisi, will be on the ballot paper in the country's elections on October 30. Botswana's upcoming presidential election is shaping up to be its most competitive yet, with the ruling party facing a challenge from smaller rivals boosted...
Yakin kisan kare dangi na Isra'ila a Gaza - da ke cikin kwanaki 388 - ya kashe kusan mutum 43,000 da raunata fiye da 100,500, kuma ana fargabar mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzai. A Lebanon, Isra'ila ta kashe mutum 2,672 tun daga Oktoban bara. Litinin 28 ga Oktoban 2024 2237 GMT — Firaministan I...
Bayan shafe fiye da mako guda ana fama da rashin wutar lantarki a arewacin Nijeriya, tuni wasu manyan 'yan siyasa a ƙasar irin su Atiku Abubakar da Rabiu Kwankwaso suka soma ƙorafi dangane da lamarin. Yayin da aka shafe fiye da mako ɗaya ana fama da matsalar ɗaukewar wutar lantarki a arewacin Nij...
Davido ya halarci bikin makon ƙwalliya na birnin kasuwanci a Nijeriya wato jihar Legas a ƙarshen makon da ya gabata, inda ya sanya tufafin kayan da Ugo Monye ya tsara. Tauraron wakoƙin Afrobeats daga Nijeriya Davido, mai shekaru 31, ya yi tattaki a dandamali nuna ado na taron makon kwalliya na ji...
At least 40 Chadian soldiers have been killed in an attack on a military base in the country's Lac province. A deadly attack on a military base in Chad's Lac province left at least 40 soldiers dead, according to a statement by the Chadian presidency. The statement from the presidency notes that t...
Le Bénin dispose d’une variété de ressources naturelles incluant l’or et des matériaux de construction comme le calcaire et le marbre. L’exploitation de l’or est artisanale alors que le calcaire sert à produire du ciment. Le Bénin commencera "véritablement à exploiter" ses mines dès 2025. C’est l...
Yaƙin kisan ƙare-dangi na Isra'ila a Gaza - da ke cikin kwanaki 388 - ya kashe kusan mutum 43,000 da jikkata fiye da 100,500, kuma ana fargabar mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzai. A Lebanon, Isra'ila ta kashe mutum 2,672 tun daga Oktoban bara. Litinin 28 ga Oktoban 2024 Kungiyar Hezbullah ta ce...
L'élection présidentielle mercredi au Botswana s'annonce comme la plus disputée à ce jour, le parti au pouvoir étant confronté à des rivaux plus modestes qui bénéficient du soutien vigoureux d'un ancien président, Ian Khama. Le Parti démocratique du Botswana (BDP) gouverne le pays depuis son indé...