Ana tunanin kwace uranium da aka haɓaka a cibiyoyin nukiliya na Iran Wani rahoto ya bayyana cewa gwamnatin Shugaban Amurka Donald Trump na duba yiwuwar kai harin soji ta ƙasa domin ƙwace tarin uranium da aka haɓaka a Iran. Rahoton ya ce ana kyautata zaton uranium ɗin da aka haɓaka yana ɓoye a ƙar...
Umoja wa Mataifa umesema juhudi zaidi zinahitajika kupunguza pengo la kijinsia katika jamii duniani. Viongozi wa Umoja wa Mataifa wameelezea haja ya kuongeza juhudi za kimataifa ili kupunguza ukosefu wa usawa wa kijinsia unaoendelea kuathiri wanawake na wasichana duniani. Katika majadiliano ya ki...
Mazauna yankin sun ce lamarin ya faru da tsakar dare kafin kwanciyar hankali ya dawo Mazauna yankin Tahoua a Jamhuriyar Nijar sun ce sun ji ƙarar harbe-harbe da fashewar wasu abubuwa masu ƙarfi a daren Lahadi, lamarin da ya tayar da hankalin jama’a kafin daga bisani kwanciyar hankali ya dawo. Rah...
Majalisar ƙwararru ta zaɓi ɗan marigayi Ali Khamenei bayan kisan da aka yi wa mahaifinsa Mojtaba Khamenei ya zama sabon jagoran addinin Iran bayan Majalisar Ƙwararru ta ƙasar ta zaɓe shi domin ya gaji mahaifinsa Ali Khamenei, wanda aka kashe a wani hari da Amurka da Isra’ila suka kai. Majalisar ƙ...
Ƙasashen da suka dogara da shigo da mai na fuskantar ƙarin tsadar rayuwa da hauhawar farashi Tashin farashin mai a duniya sakamakon rikicin da ke tsakanin Iran da Isra’ila na barazana ga tattalin arzikin ƙasashen Afirka, musamman waɗanda suka dogara da shigo da mai. Masana sun ce yawancin ƙasashe...
La Journée internationale des femmes met en lumière la crise humanitaire qui frappe les Palestiniennes dans l’enclave. À l’occasion de la Journée internationale des femmes, le 8 mars, la situation des Palestiniennes dans la bande de Gaza attire l’attention de la communauté internationale. Après d...
Agreement could allow American drones and aircraft to resume intelligence flights over Mali. The United States is reportedly close to finalising an agreement with Mali that would allow American aircraft and drones to resume intelligence-gathering missions over the West African country to monitor...
Authorities raise concerns over possible xenophobic targeting during police operation. The Nigerian government has urged authorities in Mozambique to immediately release 42 Nigerian nationals reportedly detained without formal charges, warning that the arrests raise concerns about possible xenoph...
Kuporomoka kwa bei ya kakao kunawaathiri wakulima katika Afrika Magharibi licha ya soko la chokoleti kuendelea kukua duniani. Kupungua kwa bei ya kakao katika soko la kimataifa kumewaacha wakulima wengi katika Afrika Magharibi wakipambana kuendesha maisha yao.Nchi kama Ivory Coast na Ghana zinach...
Mojtaba became the third supreme leader of the country since 1979. Mojtaba Khamenei has been appointed Iran’s new supreme leader following the death of his father, Ali Khamenei, according to Iranian state media. The decision was made by the Assembly of Experts, the constitutional body responsible...
NiDCOM ta ce tsare su ba tare da bayyana laifi ba na nuna wariya ga ’yan Nijeriya Gwamnatin Nijeriya ta buƙaci mahukuntan ƙasar Mozambique su gaggauta sakin ’yan Nijeriya 42 da aka bayar da rahoton kama su ba tare da bayyana takamaiman laifin da suka aikata ba. Shugabar Hukumar ’Yan Nijeriya Maza...
Mvutano wa kijeshi katika eneo la Mlango wa Hormuz umeongeza hofu ya kukatika kwa usafirishaji wa mafuta duniani. Masoko ya kimataifa ya mafuta yameathirika baada ya vita vinavyoendelea katika Mashariki ya Kati kusababisha bei ya mafuta kuvuka dola 100 kwa pipa. Mlango wa Hormuz ni njia muhimu ya...