Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

31,085 sakamako

Contrôle des prix de l’essence : 231 stations déjà inspectées
Taskar labarai

Contrôle des prix de l’essence : 231 stations déjà inspectées

Le gouvernement français lutte contre les hausses injustifiées Le gouvernement français met les stations-service sous contrôle strict pour empêcher des hausses de prix injustifiées. 231 stations ont déjà été vérifiées , et 13 ont été sanctionnées par la DGCCRF pour des pratiques jugées trompeuses...

An daƙile harin ’yan bindiga a filin jirgin Tahoua a Nijar
Taskar labarai

An daƙile harin ’yan bindiga a filin jirgin Tahoua a Nijar

Gwamnan yankin ya kai ziyara sansanin sojoji bayan artabun da aka yi da maharan Gwamnan Yankin Tahoua a Jamhuriyar Nijar, Souleymane Amadou Moussa, ya kai ziyara Sansanin Sojin Sama na 401 da ke filin jirgin saman Tahoua bayan wani hari da ’yan bindiga suka kai da daddare wanda dakarun tsaro suka...

Uturuki Yaandaa Mfumo wa Ulinzi wa Patriot Mashariki
Taskar labarai

Uturuki Yaandaa Mfumo wa Ulinzi wa Patriot Mashariki

Serikali ya Uturuki inashirikiana na NATO kuandaa Patriot air defence system katika mji wa Malatya. Serikali ya Uturuki imeanza maandalizi ya kupeleka mfumo wa ulinzi wa anga wa Patriot air defence system katika mashariki mwa nchi, katika mji wa Malatya , ambako pia kuna rada ya tahadhari ya mape...

Nigeria : la flambée du pétrole pèse sur le prix du carburant
Taskar labarai

Nigeria : la flambée du pétrole pèse sur le prix du carburant

Malgré la production locale, les Nigérians subissent une forte hausse des prix La crise au Moyen-Orient a provoqué une hausse importante du prix du pétrole sur les marchés internationaux. Le baril a dépassé les 100 dollars , ce qui augmente les coûts de l’énergie dans de nombreux pays, y compris...

Gwamnan Zamfara ya sauya sheƙa zuwa APC
Taskar labarai

Gwamnan Zamfara ya sauya sheƙa zuwa APC

Dauda Lawal ya fice daga PDP sakamakon rikicin cikin gida Gwamnan Jihar Zamfara a Nijeriya, Dauda Lawal, ya sanar da ficewarsa daga Jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC mai mulki a ƙasar, sakamakon rikicin cikin gida da ke addabar jam’iyyar. An bayyana matakin ne bayan wani taron masu ruwa da tsaki d...

Amurka ta yi gargaɗin yiwuwar harin ‘yan ta’adda a Nijeriya
Taskar labarai

Amurka ta yi gargaɗin yiwuwar harin ‘yan ta’adda a Nijeriya

Jakadancin Amurka ya shawarci ‘yan ƙasarsa su ƙara tsaurara matakan tsaro Ofishin jakadancin Amurka a Nijeriya ya yi gargaɗin yiwuwar ‘yan ta’adda su kai hari kan wurare da makarantu masu alaƙa da Amurka a faɗin ƙasar. A wata sanarwa da ofishin jakadancin ya fitar a Abuja, ya shawarci ‘yan ƙasar...

Türkiye Boosts Air Defence with Patriot System in Malatya
Taskar labarai

Türkiye Boosts Air Defence with Patriot System in Malatya

NATO-coordinated measures aim to strengthen Turkish airspace security amid escalating regional tensions. Türkiye has said that a Patriot air defence system is being prepared for operational readiness in eastern Türkiye as part of efforts coordinated with NATO to help protect the country’s airspac...

Google Yafungwa Faini ya $139,000 Moscow
Taskar labarai

Google Yafungwa Faini ya $139,000 Moscow

Mahakama ya Tagansky District Court imemuamuru Google kulipa faini ya dola 139,000 baada ya kushindwa kuondoa taarifa zilizopigwa marufuku nchini Russia. Kwa mujibu wa mahakama, Google ilikiuka sheria za Urusi zinazodhibiti usambazaji wa taarifa kwa kuruhusu maudhui yaliyopigwa marufuku kuendelea...