Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

31,085 sakamako

'Yan bindiga sun sace fiye da mutum 50 a Jihar Zamfara
Taskar labarai

'Yan bindiga sun sace fiye da mutum 50 a Jihar Zamfara

Wannan na zuwa ne ƙasa da mako guda bayan 'yan bindigan a Zamfara da ke arewacin Nijeriya sun kashe mutum 33 da suka yi garkuwa da su tun a watan Fabrairu duk da samun kuɗin fansa na naira miliyan 50 da suka yi. Wasu 'yan bindiga sun sace fiye da mutum 50 a arewa maso yammacin Nijeriya a wani gag...

Gidajen burodi a Nijar za su tafi yajin aikin gargaɗi na kwana biyu
Taskar labarai

Gidajen burodi a Nijar za su tafi yajin aikin gargaɗi na kwana biyu

Gidajen burodi da sauran masu sarrafa fulawa a Nijar za su tafi yajin aikin ne sakamakon wata sabuwar doka wadda ta tilasta musu amfani da fulawa nau’in T55 da T65 da ba a iya samu a ƙasar cikin sauƙi Ƙungiyar Ma’aikatan Gidajen Burodi da Masu Sarrafa Fulawa ta Jamhuriyar Nijar (SPBPN) ta sanar d...

CHAN 2024 hosts Kenya beat DRC 1-0 in Nairobi
Taskar labarai

CHAN 2024 hosts Kenya beat DRC 1-0 in Nairobi

Hosts Kenya beat DRC 1-0 in their opening Group A match of the TotalEnergies CAF African Nations Championship (CHAN) 2024 in Nairobi on Sunday. Hosts Kenya beat the Democratic Republic of Congo 1-0 in their opening Group A match of the TotalEnergies CAF African Nations Championship (CHAN) 2024 in...

Wauguzi wa Nigeria wasitisha mgomo baada ya makubaliano na serikali
Taskar labarai

Wauguzi wa Nigeria wasitisha mgomo baada ya makubaliano na serikali

Madai ya wauguzi ni pamoja na kulipwa zaidi, hali bora za kazi na kuongeza ajira. Wauguzi katika hospitali za umma nchini Nigeria walisitisha mgomo wao wa siku saba wa "onyo" siku ya Jumamosi baada ya kufikia makubaliano na serikali kuhusu utekelezaji wa madai yao, kulingana na taarifa ya chama c...