Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

31,085 sakamako

Kenyan striking doctors ordered to reach deal by Friday
Taskar labarai

Kenyan striking doctors ordered to reach deal by Friday

A Kenyan court has ordered the government and striking doctors to reach a deal by Friday, April 19. A Kenyan court has ordered doctors and the government to reach an agreement within 48 hours to end a nationwide strike that is now in its fifth week. Doctors at public hospitals downed their tools...

An kama sojojin Nijeriya kan zargin sata a matatar mai ta Dangote
Taskar labarai

An kama sojojin Nijeriya kan zargin sata a matatar mai ta Dangote

Rundunar sojin Nijeriya ta ce tuni aka gano wadanda ake zargin kuma ana tsare da su a yanzu haka. Rundunar sojin Nijeriya ta ce ta damu matuƙa kan zargin da ake yi wa wasu jami’anta biyu da yin sata a Matatar Mai ta Dangote da ke Legas. “Wannan aika-aika, wadda dakarun sa-kai da jami'an tsaro mas...

Ƴan sandan Turkiyya na ci gaba da kama ƴan ta'addar Daesh
Taskar labarai

Ƴan sandan Turkiyya na ci gaba da kama ƴan ta'addar Daesh

Majiyoyin jami'an tsaro sun bayyana cewa an yi kamen ne bayan umarnin da aka samu daga ofishin Mai Gabatar da Ƙara na Istanbul kan a kama mutane 14 da ke da alaƙa da hedkwatar Daesh da ke Dashisha a arewa maso-gabashin Siriya. Turkiyya ta kama ƴan ta'addar Daesh 20 a birnin Istanbul da wasu saura...

Me ya sa Iran ta kai farmaki a Isra'ila?
Taskar labarai

Me ya sa Iran ta kai farmaki a Isra'ila?

Hare-haren jirage marasa matuka da makamai masu linzami da Iran ta kai a Isra'ila yana alamta wani babban yaki ne. Amma lokaci ne kawai zai tabbatar idan har da gaske Iran din na da burin yakin ya cigaba ne. Daga Imran Khalid A wani sabon yanayi daban, yankin Gabas ta Tsakiya ya sake faɗawa cikin...

Zambia seeks nearly $1b aid amid 'worst drought'
Taskar labarai

Zambia seeks nearly $1b aid amid 'worst drought'

More than 6 million people are in need of urgent humanitarian assistance, President Hichilema says. Zambia said it needs nearly $1 billion to deal with the worst drought the country has ever recorded and provide "life-saving" assistance to millions of people. President Hakainde Hichilema on Tuesd...