Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

31,085 sakamako

Togo orders Covid testing for returning Hajj pilgrims
Taskar labarai

Togo orders Covid testing for returning Hajj pilgrims

Hajj pilgrims would have to undergo compulsory Covid tests and "limit contacts, wear masks, wash regularly and avoid large gatherings". Togo has become the second West African country to implement Covid screening tests and face masks for pilgrims returning from the annual Muslim hajj pilgrimage i...

Za a tafi zagaye na biyu a zaɓen shugaban ƙasar Iran
Taskar labarai

Za a tafi zagaye na biyu a zaɓen shugaban ƙasar Iran

Za a gudanar da zaben zagaye na biyu a ranar 5 ga watan Yuli inda a halin yanzu za a fafata tsakanin Masoud Pezeshkian da tsohon mai shiga tsakani na nukiliya Saeed Jalili. Iran za ta gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na biyu domin maye gurbin marigayi Shugaba Ebrahim Raisi, kamar yadda wani...

Le Marocain Ziyech signe définitivement à Galatasaray
Taskar labarai

Le Marocain Ziyech signe définitivement à Galatasaray

Hakim Ziyech devrait toucher un salaire saisonnier net de 2,85 millions d'euros (3,05 millions de dollars) pour la saison 2024-2025, le club stambouliote. Galatasaray annonce que l'international marocain Hakim Ziyech a été transféré gratuitement de Chelsea, a annoncé le club turc dans un communiq...

Kenya tax protests challenge IMF's loan plan
Taskar labarai

Kenya tax protests challenge IMF's loan plan

The IMF had advised the Kenyan government to proceed with the unpopular Finance Bill despite anticipating public protests. The withdrawal of controversial Finance Bill 2024, which proposed significant tax hikes, may have quelled immediate public unrest, but it has not resolved the deeper financia...

Farashin man fetur zai ƙaru a watan Yuli a Ghana — COPEC
Taskar labarai

Farashin man fetur zai ƙaru a watan Yuli a Ghana — COPEC

Hasashen da ƙungiyar COPEC a Ghana ta yi ya nuna cewa akwai alamu masu ƙarfi da ke nuna cewa farashin fetur da man dizel da gas zai ƙaru baki ɗaya a gidajen man da ke faɗin ƙasar. Ƙungiyar Kare Haƙƙin Masu Amfani da Man Fetur a Ghana ta yi hasashen cewa akwai yiwuwar a samun ƙarin farashin man fe...

Truck rams worshippers killing over dozen in Nigeria's Kano city
Taskar labarai

Truck rams worshippers killing over dozen in Nigeria's Kano city

The truck "lost control and collided with pedestrians who had just concluded Friday prayers", the Federal Road Safety Commission said. Fourteen people were killed when a truck ploughed into Muslim worshippers outside the northern Nigerian city of Kano, Nigeria's road safety agency said. The goods...

Zaɓen Iran ya dawo da maganar kishin Turkiyya
Taskar labarai

Zaɓen Iran ya dawo da maganar kishin Turkiyya

Turkawa mazauna Iran da dama za su taka muhimmiyar rawa a zaben kasar da za a yi a ranar 28 ga Yuni, inda ake tunanin za su iya zama raba gardama a zaben na Shugaban Kasa. Daga Ata Şahit A daidai lokacin da ake shirye-shiryen zaben Shugaban Kasa na Iran a ranar 28 ga Yuni, an wayi gari Turkawa ma...