Babban Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Harkokin Tsaro Mallam Nuhu Ribadu ne ya gabatar da mutanen da aka ceto ɗin ga manema labarai a ofishinsa da ke Abuja a ranar Talata. Gwamnatin N i jeriya ta yi nasarar kubutar da mut um 128 daga hannun ‘yan bindiga a Kaura Namoda da ke jihar Zamfara. Babban Mai B ai wa S hugaban Ƙasa Shawara kan H arkokin T saro Mallam Nuhu Ribadu ne ya gabatar da mutanen da aka ceto ɗin ga manema labarai a ofishin sa da ke Abuja a ranar Talata. A cewar Ribadu, aikin ceton ya nuna sabbin dabarun tsaron kasa da kuma irin namijin kokarin da jami’an tsaro ke yi. Ya ce za a kula da lafiyar m utanen da aka ceto da kuma ba su tallafi don komawa cikin iyalansu da al'ummominsu. Ribadu ya yaba da jarumtaka da ƙwarewar sojoji, ‘yan sanda, jami’an leken asiri, da sauran hukumomin da suka yi aikin ceto n . Ya kuma yi kira ga ‘yan N i jeriya da su tallafa wa jami’an tsaro da bayanan da suka dace domin yaƙar ‘yan fashi da ta’addanci.
Архив новостей
В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.
Gwamnatin Nijeriya ta gabatar da mutum 128 da aka ceto daga hannun ‘yan bindiga a jihar Zamfara
Babban Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Harkokin Tsaro Mallam Nuhu Ribadu ne ya gabatar da mutanen da aka ceto ɗin ga manema labarai a ofishinsa da ke Abuja a ranar Talata. Gwamnatin N i jeriya ta yi nasarar kubutar da mut um 128 daga hannun ‘yan bindiga a Kaura Namoda da ke jihar Zamfara. Ba...
Кратко