Wata gobara mai ban-ala'jabi da ta lalata wani yanki na masallacin Shitta-Bey na iyalan Animashaun da ke birnin Lagos, wanda ke da alaƙa da Daular Turkiyya. A ranar Talatar nan ne wata gobara mai ban-ala'jabi ta tashi a sanannen Masallacin Shitta-Bey na iyalan Animashaun da ke birnin Lagos a Nijeriya. Gobarar ta fara ne da sanyin safiya, kuma ta lalata wani sashen gidan, wanda ya haɗa da daɗaɗɗen masallacin da a baya gwamnatin Lagos ta ayyana a matsayin cibiyar tarihi. Wutar ta kuma shafi gidan iyalan sanannen jigo a tarihin Musulunci a yankin Lagos, wato Animashaun. Rahotanni daga Lagos na cewa lamarin ya sake haifar da damuwa kan amincin wasu wuraren tarihin addinin Musulunci a yankin, musamman Masallacin Alli-Balogun Wasinmi mai shekaru fiye da 100. Jaridar The Nation ta ambato Mataimakin Shugaban Ƙungiyar Zuriyar Alli-Balogun, Dr. G.T. Alli-Balogun, yana bayyana gobarar a matsayin asara ga al’ummar Musulmin Lagos.
News archive
This section shows archived news with its original publication dates. The article is displayed in its original language.
Gobara ta ƙona Masallacin Shitta-Bey mai tarihi a Lagos wanda ke da alaƙa da Daular Turkiyya
Wata gobara mai ban-ala'jabi da ta lalata wani yanki na masallacin Shitta-Bey na iyalan Animashaun da ke birnin Lagos, wanda ke da alaƙa da Daular Turkiyya. A ranar Talatar nan ne wata gobara mai ban-ala'jabi ta tashi a sanannen Masallacin Shitta-Bey na iyalan Animashaun da ke birnin Lagos a Nije...

At a glance