Accueil / Archives
Archives

Cette rubrique présente les archives avec leurs dates de publication originales. L’article est affiché dans sa langue d’origine.

Gertrude Torkornoo: Shugaba Mahama ya kori Alƙaliyar Alƙalan Ghana daga aiki

Shugaban ya sauke alƙaliyar ne bayan an same ta da laifin yin amfani da matsayinta wajen aikata ba daidai ba. Shugaban Ghana John Mahama ya sauke alƙaliyar alƙalan ƙasar Gertrude Araba Esaaba Sackey Torkornoo , daga muƙaminta nan-take. Shugaban ya sauke alƙaliyar ne bayan an same ta da laifin yin...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Mis à jour 13/08/2026 05:26:11
Gertrude Torkornoo: Shugaba Mahama ya kori Alƙaliyar Alƙalan Ghana daga aiki
En bref

Shugaban ya sauke alƙaliyar ne bayan an same ta da laifin yin amfani da matsayinta wajen aikata ba daidai ba. Shugaban Ghana John Mahama ya sauke alƙaliyar alƙalan ƙasar Gertrude Araba Esaaba Sackey Torkornoo , daga muƙaminta nan-take. Shugaban ya sauke alƙaliyar ne bayan an same ta da laifin yin...

Shugaban ya sauke alƙaliyar ne bayan an same ta da laifin yin amfani da matsayinta wajen aikata ba daidai ba. Shugaban Ghana John Mahama ya sauke alƙaliyar alƙalan ƙasar Gertrude Araba Esaaba Sackey Torkornoo , daga muƙaminta nan-take. Shugaban ya sauke alƙaliyar ne bayan an same ta da laifin yin amfani da matsayinta wajen aikata ba daidai ba. Kamfanin dillancin labaran ƙasar ya ruwaito cewa Shugaba Mahama ya ɗauki matakin ne bayan ya dogara kan sashe na 146(9) na kundin tsarin mulkin ƙasar na shekarar 1992. Wannan ya biyo bayan samun sakamakon binciken kwamitin da aka kafa a ƙarƙashin sashe na 146 (6) na kundin tsarin mulkin ƙasar domin bincike kan ƙorafin da wani ɗan ƙasar ta Ghana mai suna Mista Daniel Ofori ya shigar a kan alƙaliyar alƙalan.