Archives

Cette rubrique présente les archives avec leurs dates de publication originales. L’article est affiché dans sa langue d’origine.

31,085 résultats

KAI-TSAYE: Isra'ila ta kashe manomi a sansanin 'yan gudun hijira
Archives

KAI-TSAYE: Isra'ila ta kashe manomi a sansanin 'yan gudun hijira

Wannan shafin yana kawo muku sabbin bayanai a ranar Lahadi, 26 ga watan Nuwamba, kan hare-haren da Isra'ila ke kai wa Gaza bayan Hamas ta kutsa kai Isra'ila inda ta kai mata hare-haren ba-zata a ranar 7 ga watan Oktoba. 1150 GMT — Isra'ila ta kashe kwamandojin Hamas hudu Dakarun sojin Hamas na Fa...

Kenya dialogue team proposes return of PM post
Archives

Kenya dialogue team proposes return of PM post

A Kenyan joint team of government and opposition representatives have completed a dialogue report and made its recommendations. By Brian Okoth A joint team set up to address political division in Kenya has completed its task, and made a raft of recommendations. The team, made up of representative...

An saka dokar hana fita a kasar Saliyo baki daya
Archives

An saka dokar hana fita a kasar Saliyo baki daya

An wayi gari da karar harbe-harben bindiga a Freetown babban birnin kasar inda wasu 'yan bindiga suka yi kokarin kutsawa barikin sojojin kasar. Kasar Saliyo ta saka dokar hana fita bayan wasu ‘yan bindiga sun kai hari barikin soji da kuma yunkurin afkawa sashen ajiye makamai na barikin a Freetown...

ECOWAS voices 'disgust' over Sierra Leone barracks raid
Archives

ECOWAS voices 'disgust' over Sierra Leone barracks raid

West African regional bloc ECOWAS has condemned the raid of a barracks in Sierra Leone's capital Freetown on Sunday. West African regional bloc ECOWAS has expressed "disgust" after unknown people attempted to break into a barracks in Sierra Leone's capital Freetown on Sunday. President Julius Maa...

KAI-TSAYE: Isra'ila ta kashe manomi a sansanin 'yan gudun hijira
Archives

KAI-TSAYE: Isra'ila ta kashe manomi a sansanin 'yan gudun hijira

A zantawa da TRT Afrika, ma’aikaciyar rigakafi, Dorothy Ezikiel, ta ce ‘’nakan tafi Mayo da Gombi, wadanda suke kimanin sa’a biyu daga wurin da nake zaune. Kafin na tafi, nakan yi addu’ar Allah Ya kare ni.’’ 1100 GMT — Isra'ila ta kashe manomi a sansanin 'yan gudun hijira Isra’ila ta kashe wani m...

Altun na Turkiyya ya yi kira ga Isra'ila da ta bi dokokin kasa da kasa
Archives

Altun na Turkiyya ya yi kira ga Isra'ila da ta bi dokokin kasa da kasa

Yayin da Isra'ila ke kai hari kan tawagar TRT Arabi da kuma 'yan jaridun da ke bayar da rahoto kan musanyar fursunoni, Daraktan Sadarwa na Turkiyya ya yi kira ga Isra'ila da ta daina kai hare-hare kan fararen hula da 'yan jarida da ma'aikatan lafiya. Dakarun mamaya na Isra'ila sun kai hari kan ta...

KAI-TSAYE: Asibiti uku kadai ke aiki a arewacin Gaza mai mutum 900,000
Archives

KAI-TSAYE: Asibiti uku kadai ke aiki a arewacin Gaza mai mutum 900,000

Wannan shafin yana kawo muku sabbin bayanai a ranar Lahadi, 26 ga watan Nuwamba, kan hare-haren da Isra'ila ke kai wa Gaza bayan Hamas ta kutsa kai Isra'ila inda ta kai mata hare-haren ba-zata a ranar 7 ga watan Oktoba. 1350 — Asibiti uku kadai ke aiki a arewacin Gaza mai mutum 900,000 Wani babba...

Live Updates: Israeli fire injures seven Palestinians in northern Gaza
Archives

Live Updates: Israeli fire injures seven Palestinians in northern Gaza

A prisoner swap deal between Israel and Hamas group continued on Sunday, with families happy to reunite with their loved ones. Sunday, November 26, 2023 12:45 GMT – Seven Palestinians injured in northern Gaza Three Palestinians were injured near Indonesian Hospital in northern Gaza, while seven o...