Archives

Cette rubrique présente les archives avec leurs dates de publication originales. L’article est affiché dans sa langue d’origine.

31,085 résultats

Gwamnatin Kano za ta soma biyan albashi a tsarin IPPIS
Archives

Gwamnatin Kano za ta soma biyan albashi a tsarin IPPIS

Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da manhajar daukar bayanan ma’aikatan gwamnati da ƴan fansho da ƴan siyasa wajen biyansu albashi a tsarin nan na IPPIS. Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da manhajar daukar bayanan ma’aikatan gwamnati da ƴan fansho da ƴan siyasa wajen...

World Radio Day: Listeners stick to radio as it adapts to changing times
Archives

World Radio Day: Listeners stick to radio as it adapts to changing times

Despite having to contend with the influence of other means of mass communication, radio continues to remain relevant in the lives of some listeners. As the world marks World Radio Day, the low cost medium still enjoys a deep penetration in Africa's rural areas as the main source of trusted polit...

HTAP: Yadda kamfanoni ke cike giɓi a harkokin kula da lafiya a Afirka
Archives

HTAP: Yadda kamfanoni ke cike giɓi a harkokin kula da lafiya a Afirka

Kamfanin Fasahar Kula da Lafiya na HTAP, da ya samar da yanayin da mutane za su dinga samun kayayyaki masu kyau, bayanai da kayan kula da lafiya, na iya zama mai kawo babban sauyi a fannin kula da lafiya Afirka. Daga Sylvia Chebet A yayin da duniya ke farfadowa daga illar annobar Covid-19 da ta j...

Israel must give up expansionist ambitions: Turkish President Erdogan
Archives

Israel must give up expansionist ambitions: Turkish President Erdogan

The Turkish president urges countries 'with a conscience' to protect UNRWA, which provides a lifeline for 6 million refugees in Jordan, Syria, Lebanon, and Palestinian territories. Israel must give up its expansionist designs and embrace a two-state solution, Turkish President Recep Tayyip Erdoga...

Ƴan sanda sun kama mutum 307 a yayin wani samame a Abuja
Archives

Ƴan sanda sun kama mutum 307 a yayin wani samame a Abuja

Kwamishinan ƴan sandan Abuja da kansa ya jagoranci kai samamen a Gidan Dambe da ke unguwar Dei-Dei inda aka kama mutum 307. Rundunar ƴan sandan Nijeriya reshen Abuja babban birnin ƙasar ta tabbatar da kama mutum 307 a wani samame da ta kai a Gidan Dambe da ke unguwar Dei-Dei inda ta ce jami’anta...

AFCON 2023: Côte d’Ivoire ta ɗauki kofin nahiyar Afirka
Archives

AFCON 2023: Côte d’Ivoire ta ɗauki kofin nahiyar Afirka

Ƙasar Côte d’Ivoire ta yi nasarar ɗaukar kofin nahiyar Afirka bayan ta doke Nijeriya da ci 2-1 a wasan ƙarshe da suka fafata ranar Lahadi. Ƙasar Côte d’Ivoire ta yi nasarar ɗaukar kofin nahiyar Afirka bayan ta doke Nijeriya da ci 2-1 a wasan ƙarshe da suka fafata ranar Lahadi. Tawagar Super Eagle...