Archives

Cette rubrique présente les archives avec leurs dates de publication originales. L’article est affiché dans sa langue d’origine.

31,085 résultats

Mutane bakwai sun ɓace bayan hatsarin jiragen helikwaftan sojin Japan
Archives

Mutane bakwai sun ɓace bayan hatsarin jiragen helikwaftan sojin Japan

Alamu sun nuna cewa jiragen helikwaftan sun yi hatsari ne yayin wani atisaye na cikin dare gab da tsibirin Izu da ke tekun Pacific, a cewar rahotannin gidan jaridar NHK. Jami'ai sun ce mutane bakwai ne suka ɓace tun bayan da wani hatsari ya faru cikin dare, wanda ya rutsa da jirage biyu samfurin...

Nicolas Jackson: An ɗora alhakin rashin nasarar Chelsea kan ɗan Senegal
Archives

Nicolas Jackson: An ɗora alhakin rashin nasarar Chelsea kan ɗan Senegal

Nicolas Jackson ya ɓarar da ƙwallaye da dama a wasan dab da na ƙarshe na gasar FA da Chelsea ta buga da Man City a yammacin Asabar. Gwarzon tsohon ɗan wasan Chelsea, kuma tsohon manajan kulob ɗin da ke Landan, wato Frank Lamfard, ya soki ɗan wasan gaba na Chelsea kan gaza cin ƙwallaye da ya samu...

Angolan leader raises minimum wage for public servants
Archives

Angolan leader raises minimum wage for public servants

Angola's President Joao Lourenco has raised the minimum wage paid to civil servants. Angola's President Joao Lourenco has raised the minimum monthly net salary for all civil servants to 100,000 kwanzas ($120). Angola's director of labour Antonio Estote said on Saturday that the president's decree...

Cinq groupes armés en RDC s'engagent à cesser les hostilités en Ituri
Archives

Cinq groupes armés en RDC s'engagent à cesser les hostilités en Ituri

Cette signature a eu lieu à Bunia, chef lieu de la province de l'Ituri en présence du vice-Premier ministre et ministre de la Défense Nationale, Jean-Pierre Bemba. Cinq groupes armés ont signé ce vendredi 19 avril 2024 un acte d'engagement pour une "cessation immédiate" des hostilités. Cette sign...

Netanyahu ne 'ba ya son kawo ƙarshen yaƙi a Gaza' - Shugaban Hamas
Archives

Netanyahu ne 'ba ya son kawo ƙarshen yaƙi a Gaza' - Shugaban Hamas

Shugaban Hamas Ismail Haniyeh ya yi magana da 'yan jaridu na duniya a Istanbul, a karon farko tun bayan 7 ga Oktoba. Shugaban Reshen Siyasa na ƙungiyar Hamas, Ismail Haniyeh ya yi gargaɗi kan yiwuwar mamayar soji daga sojojin Isra'ila a Rafah, kuma ya ce haka zai iya haifar da kisan kiyashi kan F...

Probe into general's death will be 'laid bare': Kenya's Ruto
Archives

Probe into general's death will be 'laid bare': Kenya's Ruto

Kenya's President William Ruto has promised a transparent investigation into the helicopter crash that killed military chief Francis Ogolla on April 18, 2024. By Brian Okoth Kenya's President William Ruto has promised a transparent investigation into the helicopter crash that killed the country's...

Liverpool win at Fulham to keep league title hopes alive
Archives

Liverpool win at Fulham to keep league title hopes alive

Liverpool beat Fulham 3-1 on Sunday to keep their hopes for the English Premier League title alive. Liverpool got their Premier League title challenge back on track with a 3-1 win at Fulham on Sunday to move level on points with leaders Arsenal. The destiny of the title remains in Manchester City...

Naira ce kuɗin da ya fi samun tagomashi a duniya, in ji Gwamnan CBN
Archives

Naira ce kuɗin da ya fi samun tagomashi a duniya, in ji Gwamnan CBN

Matakan da CBN ya ɗauka ciki har da biyan bashin dala biliyan bakwai da ake bin su da kuma yin garambawul a kasuwar canji sun taimaka wurin farfaɗowar darajar naira. Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN) Yemi Cardoso ya ce matakan da suka ɗauka na biyan bashin dalolin da ake bin su sun sa naira ta...