Archives

Cette rubrique présente les archives avec leurs dates de publication originales. L’article est affiché dans sa langue d’origine.

31,085 résultats

Mutum uku sun rasa rayukansu a hatsarin da helikwafta ya yi a Nijeriya
Archives

Mutum uku sun rasa rayukansu a hatsarin da helikwafta ya yi a Nijeriya

Sanarwar da ma’aikatar ta fitar a shafinta na X ta ce jirgin ya faɗa cikin ruwa ne yayin da yake wucewa ta saman yankin Bonny Finima na Tekun Atlantika a ranar Alhamis. Wani helikwafta ɗauke da mutum takwas ya yi hatsari a jihar Ribas da ke Nijeriya, inda Ma’aikatar Kula da Sufurin Jiragen Sama t...

Kai-tsaye: Isra'ila ta yi luguden wuta a kudancin Beirut
Archives

Kai-tsaye: Isra'ila ta yi luguden wuta a kudancin Beirut

Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza, wanda ya shiga kwana na 384, ya kashe Falasɗinawa aƙalla 42,792 da jikkata fiye da 100,000, kan ana ƙiyasi mutum fiye da 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzai. Isra'ila ta kashe aƙalla mutum 2,574 a hare-hare a Lebanon. Alhamis, 24 ga watan Oktoba, 2024 2341 GMT — Jirage...

Les dirigeants mondiaux condamnent l'attentat terroriste en Turquie
Archives

Les dirigeants mondiaux condamnent l'attentat terroriste en Turquie

Les dirigeants du monde entier ont présenté leurs condoléances à la Turquie après l'attentat terroriste qui a fait 5 martyrs et 22 blessés à Ankara. Des dirigeants du monde entier ont condamné l'attentat terroriste qui a visé une installation des Industries Aérospatiales Turques dans la capitale...