Inicio / Archivo de noticias
Archivo de noticias

Esta sección muestra noticias archivadas con sus fechas de publicación originales. El artículo se muestra en su idioma original.

Fiye da mutum miliyan 40 ne suka yi sallah a Masallacin Annabi na Madina lokacin Aikin Hajjin 2025

Bisa ƙididdigar da hukuma ta fitar, adadin masu ibada 40,103,344 ne suka yi salla a masallacin tsakanin ɗaya ga watan Dhul Qadah zuwa 29 ga watan Dhul Hijjah 29 na shekarar hijira ta 1446. Hukumar Kula da H arkokin M asallatai B iyu M asu A lfarma a ranar Alhamis ta sanar da cewa adadin wadanda s...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Actualizado 13/8/2026, 5:26:11
Fiye da mutum miliyan 40 ne suka yi sallah a Masallacin Annabi na Madina lokacin Aikin Hajjin 2025
De un vistazo

Bisa ƙididdigar da hukuma ta fitar, adadin masu ibada 40,103,344 ne suka yi salla a masallacin tsakanin ɗaya ga watan Dhul Qadah zuwa 29 ga watan Dhul Hijjah 29 na shekarar hijira ta 1446. Hukumar Kula da H arkokin M asallatai B iyu M asu A lfarma a ranar Alhamis ta sanar da cewa adadin wadanda s...

Bisa ƙididdigar da hukuma ta fitar, adadin masu ibada 40,103,344 ne suka yi salla a masallacin tsakanin ɗaya ga watan Dhul Qadah zuwa 29 ga watan Dhul Hijjah 29 na shekarar hijira ta 1446. Hukumar Kula da H arkokin M asallatai B iyu M asu A lfarma a ranar Alhamis ta sanar da cewa adadin wadanda suka yi ibada M a asallacin Annabi da ke Madina a lokacin A ikin Hajjin da ya gabata na 2025 ya zarce miliyan 40. Bisa ƙ ididdigar da hukuma ta fitar, adadin masu ibada 40,103,344 ne suka yi salla a masallacin tsakanin ɗaya ga watan Dhul Qadah zuwa 29 ga watan Dhul Hijjah 29 na shekarar hijira ta 1446. Hukumar ta alakanta yawan fitowar jama’a ga hadakar ayyuka da hadin kai tsakanin hukumomi daban-daban, wanda ya tabbatar da cewa maziyartan sun samu damar gudanar da ibadarsu a cikin kwanciyar hankali da lumana. Har ila yau, ta jaddada ƙudirinta na ci gaba da inganta ayyukan da ake gudanarwa a cikin masallacin da farfajiyarsa, da nufin biyan bukatun masu ibada da mahajjata daga sassa daban-daban na duniya.