Gida / Taskar labarai
Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

Fitaccen dan wasan kwaikwayon Hausa Samanja ya rasu

Alhaji Usman Baba Pategi ya taka rawa a matsayin Samanja Mazan Fama a wasan kwaikwaiyon da aka rika gabatarwa a Gidan Rediyo Nijeriya na Kaduna a shekarun 1980. Fitaccen dan wasan kwaikwayo na Hausa Alhaji Usman Baba Pategi wanda aka fi sani da Samanja ya rasu. Bayanai daga iyalansa sun ce ya ras...

NewstimeTR Haber Merkezi · · An sabunta 2026-08-13, 05:26:11
Fitaccen dan wasan kwaikwayon Hausa Samanja ya rasu
A taƙaice

Alhaji Usman Baba Pategi ya taka rawa a matsayin Samanja Mazan Fama a wasan kwaikwaiyon da aka rika gabatarwa a Gidan Rediyo Nijeriya na Kaduna a shekarun 1980. Fitaccen dan wasan kwaikwayo na Hausa Alhaji Usman Baba Pategi wanda aka fi sani da Samanja ya rasu. Bayanai daga iyalansa sun ce ya ras...

Alhaji Usman Baba Pategi ya taka rawa a matsayin Samanja Mazan Fama a wasan kwaikwaiyon da aka rika gabatarwa a Gidan Rediyo Nijeriya na Kaduna a shekarun 1980. Fitaccen dan wasan kwaikwayo na Hausa Alhaji Usman Baba Pategi wanda aka fi sani da Samanja ya rasu. Bayanai daga iyalansa sun ce ya rasu ne da sanyin safiyar Lahadi a Kaduna da ke arewacin Nijeriya. Alhaji Usman Baba Pategi ya taka rawa a matsayin Samanja Mazan Fama a wasan kwaikwaiyon da aka kwashe shekara da shekaru ana gabatarwa a Gidan Rediyo Nijeriya na Kaduna. An haife shi ranar 20 ga watan Mayu na shekara 1942 a Masarautar Pategi da ke Jihar Kwara.