Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Falasɗinu ta gabatar da ƙorafi ga hukomomin ƙwallon ƙafa na ƙasashe 211 da ke cikin Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya, FIFA don “saka takunkumi, nan-take, kan tawagogin Isra'ila,” a cewar wata sanarwa da FIFA ta fitar. Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Falasɗinu ta gabatar da ƙorafin ga hukomomin ƙwallon ƙafa na ƙasashe 211 da ke cikin Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya FIFA don “saka takunkumi, nan-take, kan tawagogin Isra'ila,” cewar sanarwar da FIFA ta fitar. Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya, FIFA za ta nemi shawarar masana shari'a masu zaman kansu kafin gudanar da babban taro majalisal gudanarwarta ranar 25 ga watan Yuli, don ɗaukar mataki kan buƙatar Falasɗinawa don neman dakatar da Isra'ila daga ƙwallon duniya saboda take haƙƙin ɗan-adam a Falasɗinu. Shugaban FIFA Gianni Infantino ya fitar da wani shiri a taron FIFA ranar Juma'a bayan da wakilan Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Falasɗinu da na Isra'ila suka samu damar magana gaban hukomomin ƙwallon ƙafa na ƙasashe 211 da ke mambobin FIFA. “FIFA will mandate as of now, independent legal expertise to analyse the three requests (from the Palestinian FA) and ensure the statutes of FIFA are applied in the right way,” Infantino said.
Esta sección muestra noticias archivadas con sus fechas de publicación originales. El artículo se muestra en su idioma original.
FIFA na tunanin dakatar da Isra'ila daga wasanni saboda yaƙin Gaza
Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Falasɗinu ta gabatar da ƙorafi ga hukomomin ƙwallon ƙafa na ƙasashe 211 da ke cikin Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya, FIFA don “saka takunkumi, nan-take, kan tawagogin Isra'ila,” a cewar wata sanarwa da FIFA ta fitar. Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Falasɗinu ta gabatar da ƙorafin g...