Archivo de noticias

Esta sección muestra noticias archivadas con sus fechas de publicación originales. El artículo se muestra en su idioma original.

31,085 resultados

La FIFA va lancer son programme "Football for Schools" au Burkina
Archivo de noticias

La FIFA va lancer son programme "Football for Schools" au Burkina

"Football for schools" est un programme géré par la FIFA en collaboration avec l’UNESCO qui vise à contribuer à l’éducation, au développement et à l’autonomisation de près de 700 millions d’enfants dans le monde. La Fédération burkinabè de football (FBF) va lancer jeudi à Ouagadougou le projet FI...

An kai sabbin hare-hare a kusa da Chibok, an kashe mutum 15
Archivo de noticias

An kai sabbin hare-hare a kusa da Chibok, an kashe mutum 15

Maharan, sanye da kakin sojoji, sun shiga kauyen Gatamarwa, inda suka bude wuta kan mutane, ciki har da masu zaman makoki jim kadan bayan sun dawo daga wata jana’iza, a cewar Allen. Wasu mayakan kungiyoyin da ke ikirarin jihadi sun kashe akalla mutum 15 a hare-haren da suka kai a kauyuka biyu da...

Makiyayan Maasai a Tanzania sun saki shanu sun kama kiwon zuma
Archivo de noticias

Makiyayan Maasai a Tanzania sun saki shanu sun kama kiwon zuma

Munin da yanayi ya yi wanda ba a tsammata ba ya tilasta wa al'ummar Maasai da ke arewacin Tanzania neman mafita a hanyar da suke rayuwa da kula da kawunansu. Daga Ronald Sonyo Makiyayan kabilar Maasai da ke arewacin Tanzania na rungumar kiwon zuma bayan shekaru suna fuskantar fari da ya kassara d...