Archivo de noticias

Esta sección muestra noticias archivadas con sus fechas de publicación originales. El artículo se muestra en su idioma original.

31,085 resultados

Zanga-zanga ta ɓarke a Senegal bayan sanar da ɗage zabe
Archivo de noticias

Zanga-zanga ta ɓarke a Senegal bayan sanar da ɗage zabe

A ranar Asabar ne shugaban kasar Senegal Macky Sall ya sanar da ɗage zaben kasar har sai baba ta gani. Jami'an tsaron ƙasar Senegal sun tarwatsa dandazon jama'a da suka taru a Dakar babban birnin ƙasar a jiya Lahadi domin nuna adawa da ɗage zaben shugaban ƙasar da aka yi, wanda a da za a yi shi n...

Senegal ta toshe intanet a Dakar da wasu sassan ƙasar
Archivo de noticias

Senegal ta toshe intanet a Dakar da wasu sassan ƙasar

A ranar Asabar ne Shugaban Senegal Macky Sall ya sanar da ɗage babban zaɓen ƙasar wanda aka yi niyyar gudanarwa a ranar 25 ga watan Fabrairu. An katse hanyoyin intanet a Dakar babban birnin Senegal da kuma sauran sassan ƙasar a daidai lokacin da ƴan majalisa a ƙasar ke shiri tafka muhawara kan wa...

Yadda gobara a makarantu ta zame wa Jamhuriyar Nijar alakakai
Archivo de noticias

Yadda gobara a makarantu ta zame wa Jamhuriyar Nijar alakakai

Har yanzu tana ci gaba da takaicin yadda ta gaza ceto dalibai kanana 21 da suka rika ihu sakamakon wutar da take ci a inda suke. Fiye da shekara biyu ke nan bayan aukuwar wannan ibtila’i, amma ji take kamar yau lamarin ya faru. Guevanis DOH Gaya Habiba ta tuna abin da ya faru ranar 13 ga watan Af...

Britain's King Charles III diagnosed with cancer
Archivo de noticias

Britain's King Charles III diagnosed with cancer

Buckingham Palace refrains from specifying the type of cancer afflicting the monar ch Britain's King Charles has been diagnosed with cancer and has started treatment, Buckingham Palace announced on Monday. The disclosure follows an earlier medical intervention for benign prostate enlargement, whi...

Rundunar sojin Nijar ta ce ta kashe 'yan ta'adda kusan 60
Archivo de noticias

Rundunar sojin Nijar ta ce ta kashe 'yan ta'adda kusan 60

Rundunar sojin Nijar ta ce ta yi nasarar kashe ƴan ta'adda da dama sakamaon farmakin da ta kai musu a Kogin Isa ko Kogin Kwara. Rundunar sojin Nijar ta ce ta yi nasarar kashe ƴan ta'adda da dama sakamakon farmakin da ta kai musu a Kogin Isa da Kogin Kwara. A sanarwar da rundunar sojin ta fitar ta...

Addressing unemployment as a key to Africa's economic growth
Archivo de noticias

Addressing unemployment as a key to Africa's economic growth

In Africa, where over 60% of the population comprises youth under the age of 35, addressing this issue is not merely a social imperative but a crucial economic necessity. By Mohamed Guleid As the global economic landscape undergoes rapid transformations, one of the major challenges faced by count...