Archivo de noticias

Esta sección muestra noticias archivadas con sus fechas de publicación originales. El artículo se muestra en su idioma original.

31,085 resultados

Le Soudan du Sud ferme ses écoles pour cause de canicule
Archivo de noticias

Le Soudan du Sud ferme ses écoles pour cause de canicule

La vague de chaleur qui dure depuis deux semaines menace de faire grimper dangereusement les températures à 45 degrés, ce qui a entraîné la fermeture des écoles afin de préserver le bien-être des enfants. Le Sud-Soudan ferme toutes les écoles à partir de lundi en prévision d'une vague de chaleur...

North Korea: Kim's teen daughter likely successor
Archivo de noticias

North Korea: Kim's teen daughter likely successor

Seoul's Unification Ministry on Monday added its voice to growing speculation around Kim Jong Un's succession plans, saying they have not "ruled out" that his daughter could be next in line to lead North Korea. Pyongyang state media on Saturday referred to Kim's teenage daughter as a "great perso...

Turkiyya ta yi bikin cika shekara 109 da nasarar Yakin Gelibolu
Archivo de noticias

Turkiyya ta yi bikin cika shekara 109 da nasarar Yakin Gelibolu

A yayin tuna wa da nasarar Gelibolu, Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa nasarar ta zama babi mai albarka, inda ta rubuta jumlar "Ba za a iya giftawa ta Canakkale ba" a tarihi ta hanyar cin galaba kan sojojin zamani Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana...

Gasar FA: Man City za ta kara da Chelsea, Man United da Coventry
Archivo de noticias

Gasar FA: Man City za ta kara da Chelsea, Man United da Coventry

Bayan da ƙungiyoyi huɗu suka tsallaka zuwa matakin kusa da na ƙarshe na gasar FA, Manchester City za ta kara da Chelsea, ita kuma Manchester United za ta haɗu da Coventry a watan Afrilu. Manchester City wadda ke riƙe da kofin FA na bara, za ta haɗu da Chelsea a wasan kusa da na ƙarshe wanda za a...

Isra'ila ta ce sojojinta 250 aka kashe tun fara yaƙin Gaza
Archivo de noticias

Isra'ila ta ce sojojinta 250 aka kashe tun fara yaƙin Gaza

Hare-haren da Isra'ila ke kaiwa Gaza da aka yi wa ƙawanya - wanda yanzu haka ya shiga rana ta 163 - ya kashe Falasdinawa akalla 31,645 tare da raunata wasu 73,676 yayin da ake ci gaba da kira ga Firaministan Isra'ila Netanyahu da ya sauka daga mulki. 1041 GMT — Isra'ila ta ce an kashe sojojinta 2...

Kilimanjaro: Tafiya zuwa ga muhimmin tsaunin Afirka
Archivo de noticias

Kilimanjaro: Tafiya zuwa ga muhimmin tsaunin Afirka

Lokacin da ya fi dacewa da hawa Tsaunin Kilimanjaro shi ne tsakanin watannin Disamba da Maris ko daga watan Yuni zuwa Oktoba. Daga Coletta Wanjohi Tsaunin Kilimanjaro da ke Tanzania ne tsauni mai tsayi a Afirka inda ake hasashen tsayin nasa ya kai mita 5,895. Ana bayyana shi a matsayin tsauni maf...