Des obsèques officielles sont organisées mercredi à Goma, dans l'est de la RDC, pour les victimes du bombardement d'un camp de déplacés, un "crime de guerre" selon Kinshasa qui réclame des sanctions contre le Rwanda. Trente-cinq cercueils sont alignés pour cette cérémonie dans le plus grand stade...
Da yake ƙaddamar da shafin na intanet, Ministan Harkokin Ma'adinai na Nijeriya Dele Alake ya ce sun ɗauki matakin ne domin rage wahalhalun da masu zuba jari daga ƙasashen waje suke sha wurin samun bayanai game da ma'adinan da ƙasar take da su. Gwamnatin Nijeriya ta ƙaddamar da shafin intanet rana...
Kakakin Rundunar 'yan sandan jihar Kano Abdullahi Kiyawa ya tabbatar wa TRT Afrika Hausa cewa an kama mutumin da ake zargi da cinna wa masallacin wuta sannan ya rufe ƙofa, abin da ya sa mutane da dama suka jikkata. Rundunar 'yan sandan jihar Kano a arewacin Nijeriya ta ce ta kama wani mutum da ak...
GWR says Ace-Liam uses a technique that involves manipulating acrylic paint across a canvas. Guinness World Records has confirmed a one-year-old boy, Ace-Liam Nana Sam Ankrah from Ghana, as the new record holder for the youngest male painter. His mother, Chantelle Eghan, who is also an artist, sh...
A tsakiyar watan Maris ne Yamai ta sanar da kawo ƙarshen yarjejeniyar haɗin gwiwa ta soji da ta kulla da Washington, jim kaɗan bayan da tawagar Amurka ta bar ƙasar da ke yankin Sahel. Firaiminista Ali Mahaman Lamine Zeine ya yi wasu zafafan kalamai a kan alaƙar ƙasarsa da Amurka kan batun yanke d...
The World Anti-Doping Agency (WADA) has lifted sanctions on Tunisia, days after the hiding of a Tunisian flag at a sporting event caused uproar. The World Anti-Doping Agency (WADA) announced has announced the reinstatement of Tunisia's national anti-doping organisation two weeks after imposing sa...
Yaron mai suna Ace-Liam Nana Sam Ankrah asalin ɗan Ghana ne kuma mahaifiyarsa mai suna Chantelle Eghan ita ma tana zane-zanen ta hanyar fenti. Wani yaro ɗan shekara ɗaya da haihuwa ya kafa tarihi bayan da Guinness World Record ya tabbatar da shi a matsayin wanda ya fi ƙwarewa a zane-zane na fenti...
Two of the last fugitives accused of involvement in the 1994 Rwandan genocide have been confirmed dead. Ryandikayo and Charles Sikubwabo, the two last remaining fugitives wanted by an international court over the 1994 genocide in Rwanda, have been confirmed dead, prosecutors said on Wednesday, mo...
At least seven million people in South Sudan face acute food insecurity, the United Nations has said. More than seven million people in fragile South Sudan are at risk of acute food insecurity in the coming months, including tens of thousands at a "catastrophic" level of famine, the United Nation...
The government has appealed for financial assistance to save millions from hunger. More than half of Zimbabwe's population will need food aid this year following a devastating drought that led to widespread crop failure as humanitarian organisations seek funding to save many from hunger, the coun...
A Palestinian scholar reflects on the suffering of his people over the last 76 years and the renewed push for freedom amid Israel's genocide in Gaza. By RAMZY BAROUD "Thank you, a thousand times over! Our sadness has now grown up and become a man. And now, we must fight.” That was the closing ver...
A karkashin kasa, a kasar Tanzania akwai dimbin arzikin wani dutse, wanda darajarsa ta ninka darajar lu'u-lu'u sau dubu, amma kasar ba ta ci ribarsa da kyau ba har yanzu saboda ba ta tallata shi yadda ya kamata ba, da kuma wasu kalubalen hako shi. Daga Coletta Wanjohi Kun tuna abin da ya faru a f...