Kocin Manchester City, kuma tsohon kocin Barcelona ya dage kan cewa shi da kulob ɗin na Sifaniya sun yi hannun riga. Pep Guardiola ya yanke hukuncin cewa ba zai taɓa komawa tsohon kulob ɗi nsa na Barcelona ba, bayan da ake ganin yana dab da barin kulob ɗinsa na yanzu, Manchester City. Guardiola y...
Chelsea ta bayyana aniyar ƙin sake barin Lukaku ya tafi aro wata ƙungiya, idan ba sayen sa za a yi ba. Ita kuma Manchester United ta yanke hukuncin sayar da Jadon Sancho bayan ya kammala zaman aro a Dortmund. Yayin da ake ci gaba da cinikayyar 'yan wasa gabanin fara kakar wasanni ta baɗi, rahotan...
Kamfanin Daqing SARL yana gudanar da ayyukansa a garin Mingala da ke kudancin Jamhuriyar Tsakiyar Afirka, inda dakarun gwamnati suke gwabza faɗa da gamayyar ƙungiyoyin masu riƙe da makamai mai suna Coalition of Patriots for Change. Gwamnatin Jamhuriyar Tsakiyar Afirka ta dakatar da wani kamfanin...
Ƙungiyar masu aika rahotanni na ƙungiyar ‘yan jarida ta Nijeriya reshen jihar Kano ta ce ta yanke hukuncin ƙaurace wa al’amuran da suka shafi gwamnatin Jihar Kano ba tare da ɓata lokaci ba. Ƙungiyar masu aika rahotanni daga wajen Kano da ke ƙarƙashin ƙungiyar ‘yan jarida ta Nijeriya ta ce ta yank...
Kenya's President William Ruto has said the deployment of 1,000 Kenyan police officers to Haiti will take place in about two weeks' time. Kenyan police will deploy to quell gang violence in Haiti probably within weeks, the East African country's President William Ruto said on Sunday, despite cour...
Zimbabwe's President Emmerson Mnangagwa has said that his country would join the BRICS economic bloc. Zimbabwe's President Emmerson Mnangagwa has said that his country would join the BRICS bloc soon. BRICS is an intergovernmental economic bloc originally made up of Brazil, Russia, India, China an...
Les forces paramilitaires de soutien rapide (RSF) au Soudan ont été accusées d'avoir attaqué et pillé un hôpital dans la ville d'al-Fasher au Soudan. Le groupe paramilitaire des Forces de soutien rapide, qui combat l'armée soudanaise depuis plus d'un an, a tiré des coups de feu et pillé un établi...
"Le résultat des élections est une déception et j'en assume la responsabilité", déclare Alexander De Croo. Le Premier ministre belge Alexander De Croo a déclaré lundi que le Roi Philippe avait accepté sa démission et qu'il assumait la responsabilité du résultat des élections européennes, qui est...
A yayin da yake magana dangane da halin da ake ciki a Falasɗinu, Erdogan ya yi Allah-wadai da matakin da Isra'ila ta ɗauka, yana mai yi musu laƙabi da masu "ayyukan kisan kiyashi da ke barazana ga zaman lafiyar yanki da ma tsaron duniya." Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya haɗu da takwaran...
Rundunar Sojin Nijeriya ta ce dakarunta sun kai samamen ne domin kama waɗanda suke da hannu a kisan sojoji biyar a garin Aba a makon da ya gabata. Rundunar Sojin Nijeriya ta ce ta kai samame wata maɓoyar ‘yan ƙungiyar IPOB mai fafutikar kafa ƙasar Biafra a dajin Igboro da ke Jihar Abia a ranar As...
Le ministère des Affaires étrangères a souligné "l’impératif de parvenir à un cessez-le-feu dans tout Gaza et à acheminer sans entrave l’aide humanitaire depuis tous les points de passage terrestres". L'Egypte a condamné dans les termes les plus fermes "les attaques israéliennes contre le camp de...
Le régime militaire nigérien a accusé samedi le Bénin d'avoir "kidnappé" cinq de ses ressortissants en mission dans ce pays pour contrôler le chargement de pétrole et "entend prendre toutes les dispositions" pour obtenir leur libé Mercredi, une équipe de la société pétrolière chinoise Wapco-Niger...