Archivo de noticias

Esta sección muestra noticias archivadas con sus fechas de publicación originales. El artículo se muestra en su idioma original.

31,085 resultados

Gwamnan Kano ya naɗa sababbin sarakuna a Gaya da Rano da Ƙaraye
Archivo de noticias

Gwamnan Kano ya naɗa sababbin sarakuna a Gaya da Rano da Ƙaraye

Sarakunan da Gwamna Abba Kabir ya naɗa bayan sanya hannu a kan Dokar Masarautu ta Kano za su kasance masu daraja ta biyu kuma ƙarƙashin Sarkin Kano mai daraja ta daya. Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya naɗa sababbin sarakuna masu daraja ta biyu a jihar. Waɗanda aka naɗa ɗin su ne Alhaji Ali...

Egypt promises more stable power starting Sunday
Archivo de noticias

Egypt promises more stable power starting Sunday

The Egyptian government has promised more power supply from Sunday after receiving a new consignment of natural gas. Egypt will halt load-shedding power cuts during the summer as of Sunday, after some natural gas shipments arrived, Prime Minister Mostafa Madbouly said on Wednesday, in a bid to en...

'Yan bindiga sun saki mahaifiyar Rarara
Archivo de noticias

'Yan bindiga sun saki mahaifiyar Rarara

Sai dai Rarara bai yi ƙarin bayani ba kan ko sai da aka biya kuɗin fansa kafin a saki mahaifiyar tasa. 'Yan bindiga sun saki mahaifiyar fitaccen mawaƙin nan na Hausa Dauda Kahutu Rarara, makonni bayan sun yi garkuwa da ita. Rarara ne ya sanar da haka a saƙon da ya wallafa a shafinsa na Instagram...